Muwadda MALIK Online

Directions

Muwadda MALIK Online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muwadda MALIK Online, Grocers, Riyadh.

21/10/2024

Duniya 02

HASANUL BASARIY YACE.......

Hasanul basariy yace, bana zaton Allah zai azabtar da mutumin dayake Neman gafara.
Sai akace saboda me?
Sai yace waye ya cusa masa son yin istigfari? Sai sukace Allah ne.
Sai hasan yace yazai cusa masa son istigfari kuma yanufe shi da cutarwa.

وما كان الله معذبهم وهم يستغفرون.
Allah bai kasance mai azabtar dasu ba alhalin suna istigfari.

©️ Nusaiba Tasiu Abdulrahim

Address

Riyadh

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muwadda MALIK Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category

Nearby grocery stores