Ma'Ahadu

Ma'Ahadu MA'AHADU UMMIL MU'UMINA AISHA (R.A) LIDDIRASATIL ISLAMIYYA WAL ARABIYYA. KUSA DA GIDAN ALH BALA GRAD

INNA LILAHI WA,INA ILAIHI RAJI UNA JURJA YA TINTOK TAFI HUKUMAR HUKUMAR HISBA A KANO.LALLAI KAM KANO KADA MIKAZO ANFIKAM...
01/03/2024

INNA LILAHI WA,INA ILAIHI RAJI UNA JURJA YA TINTOK TAFI HUKUMAR HUKUMAR HISBA A KANO.

LALLAI KAM KANO KADA MIKAZO ANFIKA
MUMUNA LABARI DA MUKE SAMU AYAU SHINE BABAN MALAMIN ADDINI NAM NA MUSULUNCHI A KONA WATON SHIK AMINU IBRAHIM DAURAWA YA AJIYA MUKAMIN SHI NA SHUGABAN HUKUMAR HISBA A KANO SABODA GOVERNOR KANO YAFIFITA YAN ISKA AKAN MUKUMAR HISBA A KANO

WANNA LAMARI NAFARU NE TUNDA AKA K**A MURJA ya TIKTOK A KANO to Allah ya Keuta Wannan Shike Nuna Cewa Bamuda Shuwa Gabanni a Kasanna masu son Grera Sai Yan iska Ka;waiii Sunfi Kaunar Yan iska irin Su Bisa Ga Malammai, Lallai kam Mugani Irin Su Murja Bakuya Sunfi Hukumar HiSba a Kano.

RASHIN SANIN CHIYON KAN MATASAN ZURU SHIKESA MANYAN YAN SI-YASAR KASAR  ZURU KE WALAKAN TASU.Shawara gareku Matasan Zuru...
25/09/2023

RASHIN SANIN CHIYON KAN MATASAN ZURU SHIKESA MANYAN YAN SI-YASAR KASAR ZURU KE WALAKAN TASU.

Shawara gareku Matasan Zuru kusan chiyon kanku koh Zaku Samu Daraja ga Idanun manyan Nam wanam Shawara ce ba umurni ba. Kuma Ka gra"kayanka baizama Sauke mu Raba,ba inji masu iya magana.

20/09/2022

Allah kara lafiya malam

22/08/2022

Addu'a makamin mumini, malam Allah kara lfy.

In ALLAH yayarda nanda minti talatin zamu kawo muku muhadara live daga ma'ahadu.
21/08/2022

In ALLAH yayarda nanda minti talatin zamu kawo muku muhadara live daga ma'ahadu.

ALHAMDULILLAHI ALHAMDULILLAHIDama'tasamu karkabari ayi bakai wannam sakone daga ummil Mu'uminina ( A.R.A. ) dake kusa'da...
09/08/2022

ALHAMDULILLAHI ALHAMDULILLAHI

Dama'tasamu karkabari ayi bakai wannam sakone daga ummil Mu'uminina ( A.R.A. ) dake kusa'da gidan Alhaji Bala GRADY Zuru.

Makarantar ummil Mu'uminina Ma'ahadu, batabar wata kofa ba wadda bata kulleba, k**a tundaga, karatun tsofaffi,karatun matasa musu jini ajika, k**a'',zuwa, karatun yara manyan gobe,karatun mata masu Aure, harma mata marasa Aure ma'ana budare,

kai,ma Ma'ahadu bata tsayanan'ba harma da sababin musullunta Ma'ahadu batabarsu abaya' ba,Tamusu tanadin katafaren aji guda da sukutun dan koyamusu addini musulunci,
Alhadulillahi madallah da wanna makarantar mai Albarka Sannam wannan makaranta mai Albarka bata barku anamba tamuku tanadin katafaren group a Media, k**a tun'daga.whatsapp, facebook ziyarci shafin Ma'ahadu a Facebook dinka dan samun karatutkukan Ma'ahadu a Live.
Sanarwa, daga naku Abubakar dalibin Ma'ahadu Allah yabada ikon zuwa amin

31/07/2022

RADDIN MALAM BELLO YABO ZUWA GARBA SHIHU MAI MAGANA DA YAWUN BUHARI

07/07/2022

Fa'lalar watan zulhijja mala Allah yakara lfy

29/06/2022

FALALAR KWANAKI GOMA NA FARKON WATAN ZULHAJJI
An karbo Hadisi Daga ibn Abbas (R.A) ya ce Annabi (SAW) ya ce: Ranar daya ga watan zulhijja ita ce ranar da Allah (swt) Ya gafarta wa Annabi Adam (A.S). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah(SWT) Zai gafarta masa kowane irin zunubi tsakaninsa da Shi.
(2) Ranar biyu ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya karbi Addu’ar Annabi Yunus (A.S) Ya fitar da shi daga cikin kifin da ya hadiye shi. Wanda ya azimci wannan rana yana da lada kwatankwacin wanda ya raya shekara da ibada .
(3) Ranar uku ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya karbi addu’ar Annabi Zakariyya (A.S) Ya ba shi haihuwa. Duk wanda ya azimci wannan rana Allah (SWT) Zai karbi adduo’in sa.
(4) Ranar hudu ga Zulhijja ita ce ranar da aka haifi Annabi Isah (A.S). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai kare shi daga talauci da musibu.
(5) Ranar biyar ga Zulhijja ita ce ranar da aka haifi Annabi Musa (A.S). Duk Wanda ya azimci wannan rana Allah (SWT) Zai kare shi daga munafunci ko azabar kabari.
(6) Ranar shida ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya Yi budin alkhairi ga Annabi (SAW). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai dube shi da rahama, kuma ba Zai azabtar da shi ba.
(7) Ranar bakwai ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Zai sa a rufe kofofin wuta, ba za a bude su ba har sai wadannan kwanaki goma sun wuce. Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai rufe masa kofofi talatin na tsanani a rayuwar sa, a bude masa kofofi talatin na sauki.
(8) Ranar takwas ga Zulhijja ita ce ranar da ake cewa, ranar tarwiyya. Duk wanda ya azimci wannan ranar, babu wanda ya san adadin sa sai Allah.
(9) Ranar tara ga watan Zulhijja ita ce ranar hawan Arfa. Allah Yana gafartawa duk Alhazan da ke wurin Arfa. Wanda kuma ba ya wurin aikin Hajji, idan ya azimci wannan ranar, Allah Yana gafarta masa zunubansa na shekarar da ta gabata, da kuma shekarar da ke tafe.
(10). Ranar goma ga Zulhijja ita ce ranar layya. Duk wanda Allah Ya horewa abin da zai yi layya,

31/05/2022

Malam Allah yasaka, da alheri dan Allah kadaure kasaurara har karshi zaka amfana sosai.

17/05/2022

Allah yasakamuku da alheri malam

BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA SARKIN SOKOTO SA'ADU ABUBAKAR DA GWAMNATIN SOKOTO----------------------------------------Muna ...
17/05/2022

BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA SARKIN SOKOTO SA'ADU ABUBAKAR DA GWAMNATIN SOKOTO
----------------------------------------

Muna Kira Da Babbar Murya Cikin Fushi Da Bacin Rai Zuwa Ga Sarkin Sokoto Sa'adu Abubakar da Mahukuntan Sokoto Dasu Gaggauta Fitowa Fili Su Bayyanama Duniya da Alummar Musulmi cewa Abunda Deborah Tayi Na Zagin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad SAW Ta Aikata Kuskure Mafi Girma Mafi Muni Da Aibatawa Garemu Mu Musulmai Sannan A Tabbatar Cewa Yan Uwan Wannan Kafira Deborah Sunfito Suma Sun Bamu Hakuri Akan Abunda Yar uwarsu Tayi Na Batanci ga Manzon Allah saw Harda Kungiyar Kiristochi Ta Kasa Suma Dole sufito Su Bamu Hakuri Akan Wannan Aika-aika da Akayi Muna Tare da Bamu Tabbacin Cewa Haka Bazata sake Faruwa ba

Sannan Kuma Agaggauta Sakin Mutune Biyu wadanda sukayi Jihadin Kashe wannan Kafira Deborah

Ko Kuma Wlh Kai Sa'adu Abubakar Kasani Masarautar Sokoto Kagama Sarautar Acikinta Haka Kaima Aminu Waziri Tambuwal Bakai Babu Takarar Shugaban Kasar Nageria Wannan Sako ne Daga Kungiyar Matasa Yan Social media na Arewacin Nigeria Arewa youths Media Organization

Idan har kana Kaunar Manzon Allah saw ka yada wannan Rubuta Zuwa sauran wurare har sako ya Kai inda Ake Bukata

Address

OPP ALHAJI BALA GRADY ZURU
Zuru
A.R.A

Telephone

+2347038311448

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ma'Ahadu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ma'Ahadu:

Share

Category