Muhammad Nazifi Aliyu

Muhammad Nazifi Aliyu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Nazifi Aliyu, Grocers, Sabon Gari Zaria, Zaria.

06/09/2024

May our throwback not be better than our present

01/09/2024

Hon. Umar Uba Mai citta Dole Ajinjinama
Kana Namijin Kokari A ward Dinka

Amma please kafin ayi wani abun adinga Neman Shawara

Za a kawoma mutum shinkafa har kofar gida yaki karba wai akwai hoton good luck😳2015Allah mun tuba 😁😂
18/07/2024

Za a kawoma mutum shinkafa har kofar gida yaki karba wai akwai hoton good luck😳
2015
Allah mun tuba 😁😂

Allah yakaimu Next Tenuwa 😡😡😡
18/07/2024

Allah yakaimu Next Tenuwa 😡😡😡

28/06/2024

Fatima Haruna
Kiji Tsoron Allah
🙏🙏🙏

26/06/2024

2027 Babu Ɗan Iskan Da Zamu Wayarwa Da Kai.

Idan Kunga Dama Ku Zaɓi Bello Turji.🙅

24/06/2024

~Yaku taron matasa
Inaimuku tini Akan duk Wanda Allah yabadama Yayi Aure~

Ba shago bane, kayan nagani inaso ne a sokoto. Gaskiya Bawan Allah wannan ba birgewa bace Kayine kawai Dan kajawa mutane...
23/06/2024

Ba shago bane, kayan nagani inaso ne a sokoto. Gaskiya Bawan Allah wannan ba birgewa bace Kayine kawai Dan kajawa mutane bala'i

21/06/2024

:Afadawa Ali nuhu basai yayi gidan sarauta session 3 ba shi muke kallah yanzu haka a Kano 😆😆😆/////////

Banso Nayi Magana Ba, Amma Dole Ce Yasa ZanyiJahar Lagos itace babbar jaha a kudancin najeriya, yau idan aka raba najeri...
21/06/2024

Banso Nayi Magana Ba, Amma Dole Ce Yasa Zanyi

Jahar Lagos itace babbar jaha a kudancin najeriya, yau idan aka raba najeriya gida biyu jahar lagos zata iya ɗaukar nauyin dukkan jahohin kudu.

Jahar lagos itace jaha ta biyar a tattalin arziki a nahiyar africa, kowace shekara jahar lagos na haɗa sama da naira biliyan 651.

Tattalin arzikin jahar lagos ya haura Naira triliyan 41.17

Babban burin shugabannin jahar lagos, shine aciyarda jahar gaba, bunƙasa tattalin arziki, aikace-aikacen da al’umma zasu mora, gina layin dogo, gina tituna, gina kamfanoni, gina masana’antu, samarwa matasa aikin yi, samar da tsaro, wutar lantarki da bunƙasa ilimi.

Shin wane irin tanadi shugabannin arewa ke yiwa al’ummarsu??

Bari nafara da jahar kano kasancewar itace babbar jaha a yankin arewa:

Mun mayarda hankali akan rikicin masarauta, adawar siyasa, rikicin masana’antar fina-finai, rikicin addini da zage-zage a social media.

Ina muku rantsuwa da Allah, matuƙar mukayi wasa ahaka zamu ƙare shekaru (8) na mulkin Bola Tinubu acikin azaba da tsanani, tashin hankali da matsananciyar yunwa kamar yanda muka ƙare shekarun gwamnatin Baba Buhari.

Hmmmm kuna kallon wannan kamar wasan kwaikwayo, akwai ranar da zamuyi danasani tana zowa.

Allah ya ganar damu AMEEN.

Nazifi Aliyu

Tabbas Kare Zai Mutu Da Haushin KuraIZALA hantsi leƙa gidan kowa Abunda nakeso al’umma su fahimta shine:IZALA ba addini ...
20/06/2024

Tabbas Kare Zai Mutu Da Haushin Kura

IZALA hantsi leƙa gidan kowa

Abunda nakeso al’umma su fahimta shine:

IZALA ba addini bace, ƙungiya ce ta da’awa acikin addinin muslunci.

Manufar ƙungiyar shine kira zuwaga addinin muslunci ta hanyar (Alkur’ani da Sunnah)

Matuƙar kana kan (Alkur’ani da sunnah) to kai namu ne koda baka cikin ƙungiyar IZALA 👌

Kuma ƙungiyar IZALA tayi ƙarfin da ba kowane ɗan da mace ta haifa bane zai iya wargaza ƙungiyar.

Ko kanaso, ko bakaso ƙungiyar IZALA tasha gabanka, sai kallo 👁️

Kuma wannan ƙungiyar ta da’awa alkur’ani maigirma ne yace ayi (Suratul Ali Imran Ayah ta 104) idan baka yarda ba kaje ka tambaye malammanka. Idan malammanka sun kasa gayama kasa ƙara a kotu 😆

IZALA SAK
SUNNAH SAK
FORWARD EVER 💪

Nazifi Aliyu

Fatan kowa yakoma gida lpyToh Allah yamai maitamana
19/06/2024

Fatan kowa yakoma gida lpy

Toh Allah yamai maitamana

Address

Sabon Gari Zaria
Zaria
234

Telephone

+2348064149863

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Nazifi Aliyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Nazifi Aliyu:

Share

Category