MABAI TAKUCE

MABAI TAKUCE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MABAI TAKUCE, Grocers, Mabai, Zaria.

ASSLM ALKM WRHMTLLH, BARKANMU DA WANNAN LKC.
24/11/2024

ASSLM ALKM WRHMTLLH, BARKANMU DA WANNAN LKC.

23/12/2023

YIN ZINA DA BUDURWA KAFIN AURE
Ki daure ki karanta har karshe zaki samu ilimin rayuwa:

S*X BEFORE MARRIAGE

Yana kula da al amuranki
Yana kiranki a kodayaushe
Shi mai yawan nemanki ne
Kodayaushe cikin yi miki alkawarin baxantaba iya rabuwa dake ba
Yayi alkawarin kasan cewa tare dake a kowanne irin yanayi
Shi mutum ne nagari
Yayi miki alkawarin aure

INDA MATSALAR TAKE

Ya nemi da ki bashi kanki yayi zina dake
Kin tsorata da lafuzansa
Kin tsaya jinkiri kafin ki amince da bukatarsa

Amma daga baya sai kika amince domin kina gudun bacin ransa
Kinyi tunanin shi mutum ne nagari
Kinyi tunanin zai cika alkawarin da yayi miki

Ya ganki tsirara haihuwar uwarki
Yayi zina dake
Kin bashi abu mafi daraja da kima da k**e alfahari dashi
Shikuma yakasance cikin gagarumin farinciki

KIN BASHI KANKI KAFIN AURE

Sai yafara neman karin yin zina dake dake akai akai
Kin amince ya cigaba da kwanciya dake sau ba adadi
Sai kika fara ganin bakon sauyi daga gareshi

Ya fara nuna miki rashin kulawa kamar yadda yakeyi miki a baya
Yafara daukar zafi da yi miki fada akan dan kankanin laifi

Yafara jifanki da munanan kalmomi aduk lokacin da kuka samu sabani
Yafara ganinki a matsayin yar takura a gareshi

Hhhmm

KINSAN DALILIN FARUWAR HAKAN?

TO ZO KIJI

Saboda baki da wani abu na musamman da zaki bashi yaji kin birgeshi
Saboda baki da abinda zaiji yana so gareki
Saboda yana ganin kinyi arha sosai a gareshi

HABA YAR UWA ME K**E TUNANI NE A BAYA?

Kina tsammanin zai cigaba da yin tattalinki ne alhalin baki da wani abu da zaki birgeshi dashi?
Kina tsammanin zai ga darajarki ne bayan kin zamo mace mafi arha a gurinsa?

Kina tsammanin ya cigaba da kasan cewa tare dake bayan ya kwanta dake yayi zina dake
To dame kuma k**e so ki kara birgeshi?

Da me kuma zakiyi alfahari a matsayinki na ya mace a idanunsa ?
Zai kara gaba ne ya barki ya cigaba da bibiyar sauran mata,

Allah yasa mudace Allah ya hadaku da masoya na gaskiya ba mazinata ba

Allah yataimakemu yasa mudace da Alherinsa Amin@

11/12/2023

NIGERIA
Jirgin Danyen Mai Na Farko Ya Isa Matatar Man Dangote.

Jirgin Ruwa Dauke da ganga 950,000 Na Danyen man Najeriya Wanda Ya Taso A Ranar 6 ga Watan Disamba Ya Isa Lekki, Tashar Kasa Mafi Kusa Da Tashar Danyen Mai Na Dangote.

Ana Sa ran matatar man zata fara aiki nan ba da jimawa ba.

Assalama alaikum warahmatullah🤝 .   Wannan sabon gida da Allah (s.w.a)🙏 yabamu damar budewa, muna masu buqatar addu'arku...
11/12/2023

Assalama alaikum warahmatullah🤝 .
Wannan sabon gida da Allah (s.w.a)🙏 yabamu damar budewa, muna masu buqatar addu'arku🙏.
Wannan gida mun budeshine domin tallawa kowa hajarsa/kayansa/sana'arsa, gamai buqata sai yai magana. +2348025192943/ call🙏🌹. https://www.facebook.com/profile.php?id=61554610407497&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v Muna buqatar fowolling da shering and like.
Muna godiya harkullum 🌹🙏.
🌹MABAI TAKUCE🙏🌹

11/12/2023

MABAI TAKUCE.... 🤟🙏

Address

Mabai
Zaria

Telephone

+18025192943

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MABAI TAKUCE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MABAI TAKUCE:

Share

Category