29/09/2023
A cikin daren jiya yan garkuwa da mutane s**a budewa motar wuta a hanyar lafiya, Nasarawa.
Sun kashe wani😭, sun harbi wannan bawan Allahn kamar yadda kuke gani Kuma gashi bashi da waya ballantana yayi kiran Yan uwansa.
Don Allah ayi share din wannan sakon ko za a samu yan uwansa.
Copied.
Kabir sha,aibu✍️✍️✍️