17/08/2025
ÇËÕ MUSTY GLOBAL
Ina mai farin cikin sanar da al'ummar Yan tumaki da kewaye cewa na bude sabon shagon sayar da Mai ƙwanti da kuma manja jarka_jarka da rabi_rabi akan farashi mai sauki da rahusa.
Cikakken bayanin wurin sana'ar bakin masallacin Juma'a na Izala Yan tumaki cikin shagunan Basiru Ahmad.
Allah Ubangiji ya bamu kasuwa mai albarka.