14/10/2023
Tawagar gidan Tsohon kwamishinan ayyuka da gidaje da sufuri dakuma ilimi mai zurfi na jahar kano Wato. Engr Aminu Aliyu Wudil (ZUMA FARAR SAKA) Tareda mai girma Dan majalissar tarayya na kananan Hukumomin Wudil Da Garko Hon. Abdulhakeem Kamilu Ado Ayau juma, a Agidan mai girma Dokajin kano ciki harda Dan Takarar chairman na karamar hukumar wudil Hon. Suwidi Ibrahim (Gata).