Arewa mining

Arewa  mining Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa mining, Grocers, Danchadi, Sokoto.

08/12/2025

Allah ya gafartama malam🙏🙏

MAGANIN CIWON YATSA DAN  KAKKAREIna masu fama da kowanne irin ciwon hannu ko ya Kai shekara nawa to insha allahu  cikin ...
05/05/2024

MAGANIN CIWON YATSA DAN KAKKARE

Ina masu fama da kowanne irin ciwon hannu ko ya Kai shekara nawa to insha allahu cikin qanqanin lokaci zai warke tsaf.

a nemi wannan mahaden maganin

1 JIJIYAR TUMFAFIYA
2 LALLE

To a nemi saiwar TUMFAFIYA a bare Bawon bayan a shanya ya bushe a daka a hada da LALLE a daura Qushi to insha allahu kwana daya biyu za asamu waraka daga wannan ciwo

Kuyi share don Yan uwa su anfana
Muna da hadadden kowanne irin maganin da muka baku Muna Kuma kai saqo ko Ina a afrika

MAGANIN SANYI MAI SAUƘIN HAƊAWASHARE ✅Ƙaiƙayin gaba, warin gaba, ƙanƙacewar gaba, bushewar gaba/rashin ni'ima, fitan ruw...
18/04/2024

MAGANIN SANYI MAI SAUƘIN HAƊAWA

SHARE ✅

Ƙaiƙayin gaba, warin gaba, ƙanƙacewar gaba, bushewar gaba/rashin ni'ima, fitan ruwa mai wari ko farin ruwa ga namiji, rashin kuzari ga namiji lokacin saduwa/rashin ƙarfin mazaƙuta, saurin inzali, tsinkewar ruwan maniyyi, ƙaiƙayin jiki, yawan kasala, jin zafi lokacin jima'i, ciwon mara lokaci al'ada ko kafin al'ada ko bayan al'ada.

👉 KAYAN HAƊI 👇

1- Kananfari
2- Tafarnuwa
3- Ɗanyen Citta
4- Lemon Tsami
5- Namijin Goro
6- Kurkum ( turmeric powder )

👉 YANDA ZA'A HAƊA ASHA 👇
Asamu waɗannan abubuwan kamar yadda ake gani a hoto sai a wankesu a jajjagasu azuba a gallon (4L) sai a cikashi da ruwa ko asamu wani mazubi azubasu asa ruwa 4L ko pure water guda 8 abarshi ya wuni ko ya kwana sai a dinga tsiyayan rabin kofi asha safe da rana da dare.
Idan yakai rabi sai ƙara ruwa.
Za'asha kwana 5 ko 7.
Allah yasa adace.

Domin bukatar hadaden 08122754698

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

14/12/2023

Dumin ni shadi😂
Da farinciki 🥰
Kayi following din
Wannan page

Address

Danchadi
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa mining posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category