09/10/2023
ASLM ALAIKUM ABK
INA MASU BUKATAR VTU WEBSITE
WATO WEBSITE NA SIYAR DA DATA DA AIRTIME
GA DAMA TA SAMU GA WANDA YAKE SON YAGA YA MALLAKI WEBSITE NA KANSA DOMIN YA ZAMA DEALER ANA SARAN DATA A GUNSA
KUMA SHINE ZAI SIYO DA ARHA YAZO YA SANYA PRICE DIN DA YAKE BUKATAR YA SIYAR DA DATA
TO INSHA ALLAH ACIKIN KWANA 7 ZAMU HADA MAKA WEBSITE KAFARA SANA'AR SIYAR DA DATA
SANNAN BA WEBSITE NA SIYAR DA DATA KAWAI MUKE HADAWA BA KO WANNE KALA KAKE BUKATA ZAKA IYA YI MUNA MGN
IDAN KANA BUKATA KAYIMAN MAGANA TA WHATSAPP👇
Message Bin Abubakar https://wa.me/7041611675
BIN ABUBAKAR
07041611675
➡️MALLAKI WEBSITE NA SIYAR DA DATA A CIKIN FARASHI MAI SAUKI
KO KUMA
➡️KANA DA WEBSITE KANA BUKATAR A HADAMA APPLICATION KOFA A BUDE TAKE
Idan muka hada maka site din saida data zai zamto kanada Admin Panel dinka wanda zaka iya controlling komi da wayarka.
✅ Zai zamto zaka iya ganin informations gaba daya na kwastomomin ka.
✅ Zaka iya canza price dinka duk lokacin da kake so.
✅ Zakaga duk transactions din da akayi da kuma ribar da kake ci.
✅ Zaka iya saka announcement wa kwastomomin ka su ringa gani a dashboard.
✅ Zaka iya enabling da disabling kowane type na data.
✅ Idan aka samu failure na transaction akwai hanya mai sauki na resolving dinshi cikin mintina.
✅ Duk wani technical issue mu zamu kula maka dashi kyauta. Amma duk wani aiki wanda ba technical problem ba to zaka biya ne ayi maka.
✅Zaka iya canza Inda zaka yi sarin Data aduk lokacin da kaga dama wato (API)
✅Zaka iya bada duk website da kakeson connect da shi domin sarin Data
✅Da wadanda suke da website na siyar da data suna bukatar A hadama Affilite nasu website suma suna da tasu dama suyi magana domin jin yanda nasu tsari yake.
Services din dake cikinshi sune Data, Airtime, TV Subscription da Nepa bill. Sannan akwai monnify payment gateway a ciki da kuma manual funding.
Kudin hada site da application complete N30,000
Cikin Kwana 7 zamu hadama website Dinka
Domin karin Bayani call Or whatsapp 07041611675
https://wa.me/7041611675