KASAR MU A YAU

KASAR MU A YAU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KASAR MU A YAU, Grocers, Sokoto.

04/09/2023

Menene gaskiyar Labarin da ake yaɗawa na waɗansu mata da ke shiga gidaje daga baya kuma sai a samu matsala, bayan sun nemi izinin k**a ruwa, shin akwai ganau a wannan ajin ba jiyau ba?

28/08/2023

Assalamu alaikum

Mai Girma Gwamnan Jahar Sokoto Kenan Alh Dr Ahmad Aliyu Sokoto Wane Fata Kuke Yimasa
31/07/2023

Mai Girma Gwamnan Jahar Sokoto Kenan Alh Dr Ahmad Aliyu Sokoto Wane Fata Kuke Yimasa

Wane Fata Kuke Yima Uban Marayu A Jahar Sakkwaton Shehu Ummarun kwabo Jarman Sakkwato
03/04/2023

Wane Fata Kuke Yima Uban Marayu A Jahar Sakkwaton Shehu Ummarun kwabo Jarman Sakkwato

ALLAHU AKBAR: mawaki a kasar koriya Pop Brand ya karbi Addinin Musulunci, ya zabi a Sanya masa suna ( Daud Kim) Mawaki D...
12/01/2023

ALLAHU AKBAR: mawaki a kasar koriya Pop Brand ya karbi Addinin Musulunci, ya zabi a Sanya masa suna ( Daud Kim) Mawaki Daud Kim ya gabatar da aikin Ummararsa ta farko a Rayuwarsa,

Haka zalika Ya bayyana cewa, Lokaci guda Allah ya nuna mun cewa Addinin musulunci shine tafarkin tsira, Allah ya Tabbatar da shi da mu a cikin Addinin musulunci, Allah Ya karawa Annabi mabiya, ❤🤲❤

HOTO:📸 ATP English

Matashi Madaniyyu Suleman Yahaya Kenan Da Ya Kammala Digirinsa Na Farko Akan Mechanical Engineering A Jami'ar Fasaha Da ...
10/01/2023

Matashi Madaniyyu Suleman Yahaya Kenan Da Ya Kammala Digirinsa Na Farko Akan Mechanical Engineering A Jami'ar Fasaha Da Kere-kere Ta Jihar Kano Dake Wudil Da Sak**ako Mafi Daraja, Watau First Class

Allah Ya Albarkaci Karatun!

Daga Jamilu Dabawa

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNAmbasada Shehu Malami Sarkin Sudan Ya RasuAllah ya yi wa Ambasada Shehu Malami Sarkin ...
19/12/2022

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Ambasada Shehu Malami Sarkin Sudan Ya Rasu

Allah ya yi wa Ambasada Shehu Malami Sarkin Sudan Rasuwa A Ƙasar Masar Yau Litinin

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Wata babbar kotun Musulunci a jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da k...
15/12/2022

Wata babbar kotun Musulunci a jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da kotun, ta same shi da laifin aikata kalaman rashin tarbiyya ga Annabi Muhammad SAW.

Akwai karin bayani a nan: bbc.com/hausa/articles/cxxj5y5kd83o

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun, I pray may Almighty Allah forgive all your shortcomings Maryam and May he SWT make ja...
14/12/2022

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun, I pray may Almighty Allah forgive all your shortcomings Maryam and May he SWT make jannatul Firdausi be your final destination.

May your soul rest in jannatul Firdausi!

KASAR MU A YAU

Mallam kaga mutunci da girmama juna a kasar Hausa ko? Nan wasu mutane ne ke gaisawa da juna cikin mutunta juna da girmam...
13/12/2022

Mallam kaga mutunci da girmama juna a kasar Hausa ko? Nan wasu mutane ne ke gaisawa da juna cikin mutunta juna da girmama juna.

Ko mai hoton dai bai san ko su waye ba, ballantana ni dana sako muku. Amma ban sani ba ko cikinku wani ya gane su.

Ba mune muka dauki hoton ba, kuma Allah ya sani ban san mai hoton ba. Amma dai ni hoton ya birgeni.
Mu yini lafiya.

Sheikh Awad Moawad Al-Subhi Al-Harbi, mai shekara 134 ya rasu a yau. Yana daya daga cikin mutane a tarihi da s**a fi kow...
10/12/2022

Sheikh Awad Moawad Al-Subhi Al-Harbi, mai shekara 134 ya rasu a yau. Yana daya daga cikin mutane a tarihi da s**a fi kowa tsayin rai a Makkah. Akan kira shi da "Tantabarar Masallaci" saboda halartar sallah a Masallacin Makkah da yake yi.

📸 Haramain Sharifain

At last, he is at the Holy Kaaba 🕋, the man who started journey on bicycle 🚴🏻 from Nigeria to Saudi Arabia.Daga karshe y...
10/12/2022

At last, he is at the Holy Kaaba 🕋, the man who started journey on bicycle 🚴🏻 from Nigeria to Saudi Arabia.

Daga karshe yana dakin Ka'aba 🕋, mutumin da ya fara tafiya a kan keke 🚴🏻 daga Najeriya zuwa Saudiyya

KASAR MU A YAU NEWS

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KASAR MU A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category