fadima kece sanadi

fadima kece sanadi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from fadima kece sanadi, Grocers, Sokoto.

17/01/2025

With ISAH BABI TV – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

24/10/2024

Kusaka Yarku "Najla Isah Babi" Cikin Addu'a Tana Fama Da Jin Jiki Sosai.

27/03/2024

ALLAH SARKI !!!

Tsananin Rana Da Kuma Yunwa Da Qishurwar Azumi Bata Raunana Gwiwowin Sahabbai Da Iyalan Annabi (SAW) Ba Wajen Fita Jihadi, Akan Daukaka Kalmar Allah.

Aduk Sanda Irin Wannan Ranar Ta Zagayo Saina Qara Jinjinawa Wadannan Mazajen Gwarazan Ma'aikin Allah (SAW).

Allah Ta'ala Ya Girmama Ladar Wadannan Bayin Nasa Allah Yabamu Albarkarsu Ya Kuma Hadamu Dasu Agidan Sayyiduna RASULALLAH (SAW) Acikin Aljannah.

Allah Kuma Yaqara Mana Qaunarku Da Ganin Girmanku Tareda Girmama Al'amarinku.

23/03/2024

Wannan Ne Gidan Da A ka Haifi Annabi Muhammad (SAW), Amma Yanzu Dakin Karatu Ne, Allah kasa muje gorin🙏

KO SUNSO KO SUNƘI TSUKAR SHIUGABA FAƊIMA TAGIRMI KOWA
07/03/2024

KO SUNSO KO SUNƘI TSUKAR SHIUGABA FAƊIMA TAGIRMI KOWA

05/03/2024

GIDAN KOWA KONGO GIDAN FAƊIMA NE GIDA

01/02/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

02/01/2024

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when fadima kece sanadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category