Allah shine mafta

Directions

Allah shine mafta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Allah shine mafta, Soba.

🤍✔️ 𝐑𝐄𝐀𝐋 𝐌𝐀𝐃𝐑𝐈𝐃❜𝐒 𝐍𝐄𝐖 𝐄𝐑𝐀. 𝐀 𝐇𝐈𝐒𝐓𝐎𝐑𝐈𝐂 𝐓𝐑𝐀𝐍𝐒𝐅𝐄𝐑 𝐖𝐈𝐍𝐃𝐎𝐖 𝐅𝐎𝐑 𝐅𝐋𝐎𝐑𝐄𝐍𝐓𝐈𝐍𝐎 𝐏𝐄́𝐑𝐄𝐙.🏆 𝐀 𝐑𝐄𝐕𝐎𝐋𝐔𝐓𝐈𝐎𝐍 𝐎𝐅 𝐒𝐈𝐆𝐍𝐈𝐍𝐆𝐒 𝐀𝐍𝐃 𝐒𝐀𝐋𝐄𝐒: 𝐍𝐄𝐀𝐑𝐋𝐘...
31/07/2026

🤍✔️ 𝐑𝐄𝐀𝐋 𝐌𝐀𝐃𝐑𝐈𝐃❜𝐒 𝐍𝐄𝐖 𝐄𝐑𝐀. 𝐀 𝐇𝐈𝐒𝐓𝐎𝐑𝐈𝐂 𝐓𝐑𝐀𝐍𝐒𝐅𝐄𝐑 𝐖𝐈𝐍𝐃𝐎𝐖 𝐅𝐎𝐑 𝐅𝐋𝐎𝐑𝐄𝐍𝐓𝐈𝐍𝐎 𝐏𝐄́𝐑𝐄𝐙.

🏆 𝐀 𝐑𝐄𝐕𝐎𝐋𝐔𝐓𝐈𝐎𝐍 𝐎𝐅 𝐒𝐈𝐆𝐍𝐈𝐍𝐆𝐒 𝐀𝐍𝐃 𝐒𝐀𝐋𝐄𝐒: 𝐍𝐄𝐀𝐑𝐋𝐘 €𝟑𝟎𝟎 𝐌𝐈𝐋𝐋𝐈𝐎𝐍 𝐈𝐍𝐕𝐄𝐒𝐓𝐄𝐃 𝐀𝐍𝐃 €𝟐𝟎𝟎 𝐌𝐈𝐋𝐋𝐈𝐎𝐍 𝐅𝐑𝐎𝐌 𝐓𝐇𝐄 𝐒𝐀𝐋𝐄 𝐎𝐅 𝐀𝐂𝐀𝐃𝐄𝐌𝐘 𝐏𝐋𝐀𝐘𝐄𝐑𝐒.

𝐖𝐇𝐀𝐓 𝐎𝐓𝐇𝐄𝐑 𝐂𝐇𝐀𝐍𝐆𝐄𝐒 𝐖𝐎𝐔𝐋𝐃 𝐘𝐎𝐔 𝐌𝐀𝐊𝐄 𝐀𝐓 𝐑𝐄𝐀𝐋 𝐌𝐀𝐃𝐑𝐈𝐃 𝐓𝐇𝐈𝐒 𝐒𝐔𝐌𝐌𝐄𝐑 ⁉️

Mikel Merino ne ya ci Sifaniya ƙwallo ɗaya yayin da ta doke Portugal 1-0 don kai wa zagayen kwata fainal na gasar Kofin ...
06/07/2026

Mikel Merino ne ya ci Sifaniya ƙwallo ɗaya yayin da ta doke Portugal 1-0 don kai wa zagayen kwata fainal na gasar Kofin Duniya.

Hakan na nufin Cristiano Ronaldo ya buga wasansa na ƙarshe a gasar.

Urgent & Tragic: Fûlani terrorist Militia have killed the District Head (Hakimi) in Bodinga, Sokoto, along with his son ...
06/07/2026

Urgent & Tragic: Fûlani terrorist Militia have killed the District Head (Hakimi) in Bodinga, Sokoto, along with his son and four other Muslims.
04/07/2026

Cristiano Ronaldo Ya Sake Rubuta Tarihi a Kofin DuniyaFitaccen tauraron ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya sake kafa ...
03/07/2026

Cristiano Ronaldo Ya Sake Rubuta Tarihi a Kofin Duniya

Fitaccen tauraron ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya sake kafa wani sabon tarihi a gasar Kofin Duniya bayan zama ɗan wasa mafi tsufa da ya taɓa taka leda a matsayin ɗan wasan fili a matakin wasannin fitar da gwanin (knockout stage).

Ronaldo ya cimma wannan tarihi yana da shekaru 41 da kwanaki 147, abin da ya ƙara nuna yadda yake ci gaba da taka leda a babban mataki duk da shekarunsa.

Duk da cewa mafi yawan ‘yan wasa kan yi ritaya kafin kai wannan shekaru, Ronaldo na ci gaba da jagorantar Portugal tare da karya tarihin da ba kowa ne ke iya kaiwa ba.

Wannan sabon tarihi ya sake tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo na cikin fitattun ‘yan wasan da s**a fi tasiri a tarihin ƙwallon ƙafa, inda har yanzu yake ci gaba da rubuta sabbin tarihi a manyan gasa.

Cristiano Ronaldo ya zama ɗan wasa mafi tsufa da ya taɓa buga wasan zagayen fitar da gwanin a tarihin Kofin Duniya, yana da shekaru 41 da kwanaki 147.

France say dem dey reason to take equal measures afta Burkina Faso break diplomatic relations wit di kontri.Di French Fo...
03/07/2026

France say dem dey reason to take equal measures afta Burkina Faso break diplomatic relations wit di kontri.

Di French Foreign Affairs ministry for statement on Saturday call di decision "hostile and unfounded" and say e "show worrying drift wit Burkinabe govment."

Dis dey come afta Burkina Faso announce say dem don cut off diplomatic relations wit dia former colonial ruler.

Full tori: https://bbc.in/4oW45We

28/06/2026

TURKASHI:Na Janye Daga Yin Film House A Dorayi, Zan Mayar Da Shi Makaranta Ko Cibiyar Koyon Sana'o'i" — Inji Abdurrazaq Sultan Dorayi

Daga Ayau News//Sadiya Yusuf

Abdurrazaq Sultan Dorayi ya sanar da cewa ya janye daga shirin amfani da ginin da ya yi a unguwar Dorayi a matsayin Film House.

Ya ce bayan cece-kuce da ya bazu a kafafen sada zumunta kan shirin, ya yanke shawarar mayar da ginin makaranta ko cibiyar koyon sana'o'i domin amfanin al'umma.

Menene Raayinku?

LIKE// SHARE & FOLLOW~ Ayau News

28/06/2026

Is Jude Bellingham 𝐖𝐎𝐑𝐋𝐃-𝐂𝐋𝐀𝐒𝐒 🤔🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿

28/06/2026

Cristiano Ronaldo: "Mutane zasu iya son Messi, Maradona ko Pele kuma zan girmama hakan amma kace Cristiano ba shine ɗan wasan da yafi kowa a duniya ba ƙaryane.
Ni ne cikakken ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya.

"Ni ne mafi kyawu a tarihin ƙwallon ƙafa. Har yanzu ban ga wanda yafi ni ba a tarihin ƙwallon ƙafa, kuma ina faɗar hakanne daga ɓargon zuciyata.

"Abun da zaku kalla, ina iya zura ƙwallo da kai na, na ɗauki bugun tazara na ci, na buga ƙwallo daga nesa na ci, walau da ƙafar dama ko ƙafar hagu."

• Fagen Wasanni

28/06/2026

Sheikh Rijiyar Lemu ya ce wajibi ne a binciki DPO a kashe malamar islamiyya a Kaduna – Duba jan hankalin da ya yi a sashen sharhi.

28/06/2026

Cristiano Ronaldo is 𝗡𝗢𝗧 on the same level as Messi, Maradona, Pele and R9 ❌️🤔

Address

Soba

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Allah shine mafta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share