A and M Spices

A and M Spices Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A and M Spices, Grocers, Rijiyar Zaki.

Da A&M Spices kaɗai zaku canja ɗanɗonon girkin ku da ordery zuwa na gidan angayu🤣ƙawata kin gwada baki dace ba❓to matso ...
17/10/2024

Da A&M Spices kaɗai zaku canja ɗanɗonon girkin ku da ordery zuwa na gidan angayu🤣ƙawata kin gwada baki dace ba❓to matso kusa ga me gayya me aiki ......So elevate and exquisite your culinary dishes with our enticing and distinctive spices today...Hajiya kiji banbanci💯A&M Spices duniya ne🙌🏻


Send us a dm or click the link on my bio to order....







Ƴan uwa ku fito mu tattauna mu jajanta wannan yanayi da ake ciki na tsadar rayuwa shin ya kuke fama da masu delivery? Wa...
05/10/2024

Ƴan uwa ku fito mu tattauna mu jajanta wannan yanayi da ake ciki na tsadar rayuwa shin ya kuke fama da masu delivery? Wacce hanya kuke bi wajen sauƙaƙawa customers da wholesalers ɗinmu wajen suma su samu sauki akan halin da ake ciki......da yawa customers suna son Siyan kaya amma sbd delivery fee abun se ya watse🤦‍♀️😤.... Pls kowa ta fadi ra'ayin ta,hakan ze sa shawarawarin mu su samar mana da mafita.... Mu hade a comment section 👇🏼

اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد صلى الله عليه وسلم.... Allah ya sadamu da dukkan alkhairansa ameen.....
04/10/2024

اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد صلى الله عليه وسلم....
Allah ya sadamu da dukkan alkhairansa ameen.....

26/09/2024
Curry powder na A&M Spices daban yake....ya kunshi duk wani sindarai masu mutuƙar kyau,kamshi da daɗada girki,ga aroma n...
21/08/2024

Curry powder na A&M Spices daban yake....ya kunshi duk wani sindarai masu mutuƙar kyau,kamshi da daɗada girki,ga aroma na musamman kamshi har makota... A trial will convince you

Kuyi clicking link din mu dake kan biyo kuyi order











#

Thank you our loyal customers😍
18/08/2024

Thank you our loyal customers😍









What's your favourite spice to cook with???Mu hade a comment section jama'a 😍
16/08/2024

What's your favourite spice to cook with???

Mu hade a comment section jama'a 😍









Review from a first time customer😍❤️
15/08/2024

Review from a first time customer😍❤️



Address

Rijiyar Zaki

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A and M Spices posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category