Balan gwari Y Rano

Balan gwari Y Rano An Haife Ni A Yantsagaai

15/05/2026

TO wai A,A, zaura ya sayi Form dinne ko kaka kunsan de Dr malam Ibrahim Shekarau ba Kashim yarwa ne ba dashi aka kafa APC lokacin ina A,A,zaura ma yake aka kafa jam,iyyar zai zo Yayi rigima da waliyin Gwamna

14/05/2026

MUHAMMADUR RASULULLAH

yakin duniya na 3 yayiwo kusa: labari da dumidumisa jirgin yakin America ya lalata jirgin Korea a cikin login hormuss na...
13/05/2026

yakin duniya na 3 yayiwo kusa: labari da dumidumisa jirgin yakin America ya lalata jirgin Korea a cikin login hormuss na kasan iran kuyi folowing dumin samun labarai da zafinsu

Na ga jam'iyar NDC ta saka ranakun zabukan fidda gwani da za a yi a 27, 28 da 29 ga wannan watan. Se na ce bari in tuna ...
13/05/2026

Na ga jam'iyar NDC ta saka ranakun zabukan fidda gwani da za a yi a 27, 28 da 29 ga wannan watan. Se na ce bari in tuna musu cewar wannan jadawali na su be yi la'akari da musulman cikinsu ba domin wadannan ranaku sun fado a hidimar babbar sallar bana.

13/05/2026

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore, ya soki tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, kan furucinsa cewa ɗiyarsa ta taɓa ba shi shawarar wanda zai yi aiki tare da shi a zaɓen 2027.

Siyasarmu TV ta rawaito a wani sako da Sowore ya wallafa, ya ce idan har ɗiyarsa ce ke ba shi shawarar wanda zai marawa baya a 2027, to ya kamata ita ce ta tsaya takarar shugaban ƙasa, yana mai cewa hakan na nuna Kwankwaso ba shi da ƙwarewar siyasa.

Sowore ya kuma zargi Kwankwaso da yin ƙarya, inda ya ce “maƙaryata ba za su shiga aljanna ba,” a ƙarshen saƙonsa.

Lamarin na zuwa ne bayan Kwankwaso ya bayyana a wata hira cewa ƴarsa ta taɓa ba shi shawarar haɗa kai da Peter Obi kafin zaɓen 2023.

Me za ku ce?

Breaking: Fubara leaves APC for NDC ahead of 2027 electionsA community development expert and political actor in Rivers ...
12/05/2026

Breaking: Fubara leaves APC for NDC ahead of 2027 elections

A community development expert and political actor in Rivers state, Blessing Fubara Snr., has officially left the ruling All Progressives...

Full story in the comment...

12/05/2026
12/05/2026

Ku Iya tunawa lokacin da yake gwamna masallatan mu ya kone mana su Amman yanzu sai A dauko mana shi dan rashin kishin musulumci

Address

Y Rano L G
Rano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Balan gwari Y Rano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category