28/08/2025
Wannan itace kasuwarmu ta alaba rago ajahar lagos
Kasuwace kedauke da dumdum Al,umma
Amma munazama lafiya cikin kuanciya hankali da online lafiya
Yanzu dubi yadda kasuwar tadawo kwatsam akaji rushe rushe da abubuwa dake faruwa acikin wannan kasuwar
Hakan yasamune badan komaiba
Saidan gyara da ingatta wannan kasuwa da Al,ummar cikinta baki daya
Kasuwace wacce take tattere da Al,umma a kallah Sunday military daya
Kasuwace da tahadqa mata matasa da kuma dattabe da dukkannin abubuwa dake bukata alannah kasuwadin
Kasuwa wacce ake saida sanuwa d**o akuya da shikafa masara wake dadai sauran abin biyan bukata na Al,umma
Kasuwace wacce ta haha mutanen nahiyar jammacin afrika diga ko wacce nahiya
Hakan yasa dukkannin dumbun
Al,umma kekira da sabunta
Wannan Kasuwace musamman mutanenmu wahausawa na jahar lagos
Wannan Da lili yasa masarautun gargajiya
S**a Tisa gwannah agaba domacin inganta da sabumta kasuwar dama tattalin arzikin jahar lagos da alaba rago baki daya
Wannan daliliyasa babu wani wanda zaikewaya yasamu wani mutun daya ko wasu sukebe
Awaiting guri ko dan inganta wani abu batare da sanin masarautu da gwamnatin jahar lagos ba
Domacin haka dazama anmai dasu mi,ara komabayaba wanda babu wan mainiya ko
cizafin wa Al,umma gaba daya
Hasalima saida a ingagta kasuwar tare wadatar da filayaken ta ta ko,ina acikin
Fadin jahar lagos dake wannan yankin alaba rago
Kasuwace wacce take Iba lokal gammen
Da kicking jahar lagos
Kasuwace wacce take dauke da shaguna 5000 diga wanna fanni
Wannnan fanni dayane naira acikin kasuwar wanda inkahadasu akallah zasukai miliyam daya da dubu dari biyar da digo uku
Kasuwace wanda ta tauki mutane da baka tsammani masu sana,oin karfi da masu sana,a ta hannu iri iri dabam dabam
Wannan dalili yasa Maigirma gwamnan jahar lagos
Tare da masarautun gargajiya sukace yadace kuma ya tabbata a inganta
Domacin ginata harda samarida maulana ruwa
Da filin fakindin motaci da manya manyan bankuna domacin kara tattalin arziki
Ma jaha dakuma inganta tattalin arziki hausaw dake jahar lagos
Kasuwace wacce da,ayi otal otal domacin masaukin baki dan azauna cikin oshin lafiya da kwanciyar hankali
Kasuwace wacce da akawomata tsoro domacin ingantata
Lafiya da kare dukiyoyin Al,umma dan a zauna lafiya
Hakan ba yishi dan cinzarafi ko musguna ma waniba ba ayi dantakema wani karfi ko kuma darama wani hakkiba
A a wannan anyine domacin cigaban jahar lagos dama Al,ummar hausaw baki daya wannan dalili yasa masarautun gargajiya sukaga yadace ayimagana a megirma gwamnan jahar lagos domacin inganta ta da sabuntata takamatsu daidai dakowacce kasuwa
A fadin jahar lagos tare damata hanyoyin shiga da get get da kuma lokuta dakomai wanda za,a inganta kasuwar batare da musgunama waniba
Wannan dalili yasa Al,ummar alaba rago ke ganin yayi dai dai da uzirin da akanaima dan inganta ta
Ya Al,umma munakira da babbar niyi domacin inganta wannan kasuwa ta jahar lagos baki daya