Isah yau bnk

Isah yau bnk Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isah yau bnk, Grocers, bunkure, Lagos.

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un 😭Muna taya Manzon Allah (saww) da iyalan gidansa gami da sauran Al'ummar Musulmi Juya...
15/11/2024

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un 😭

Muna taya Manzon Allah (saww) da iyalan gidansa gami da sauran Al'ummar Musulmi Juyayin Shahadar Sayyida (as)

Ya Allah ka ƙara tsinuwa da lunka azaba ga makasan Zuri'ar Manzon Allah (saww)

Abu Sabaty Katsina
Friday 15/11/2024

14/11/2024

Wa mazalumiya wa Zahra
💔😭😭😭😭

22/09/2024
05/09/2024

Fadar Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ta tabbatar da ganin watan Rabi'ul Auwal a ɓangarori na Najeriya a ranar Talata.

A watan ne dai ake bikin Maulidi domin murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW).

19/03/2024

Address

Bunkure
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah yau bnk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category