Hausa 360

Hausa 360 labarin gaskia

πŸ‡³πŸ‡΄πŸ’™ On this day, 𝐭𝐑𝐫𝐞𝐞 𝐲𝐞𝐚𝐫𝐬 𝐚𝐠𝐨, Erling Haaland signed for Manchester City. ✨🏟️ 142 games⚽️ 121 goalsπŸ€– Most goals in a ...
13/06/2025

πŸ‡³πŸ‡΄πŸ’™ On this day, 𝐭𝐑𝐫𝐞𝐞 𝐲𝐞𝐚𝐫𝐬 𝐚𝐠𝐨, Erling Haaland signed for Manchester City. ✨

🏟️ 142 games
⚽️ 121 goals
πŸ€– Most goals in a single PL season with 36 goals
πŸ†πŸ† Premier League
πŸ† FA Cup
πŸ† Champions League
πŸ₯‡πŸ₯‡ Two PL Golden Boots

π‘πšπ­πž π‡πšπšπ₯πšπ§πβ€™π¬ 𝐟𝐒𝐫𝐬𝐭 𝐭𝐑𝐫𝐞𝐞 𝐲𝐞𝐚𝐫𝐬 𝐚𝐭 𝐌𝐚𝐧 𝐂𝐒𝐭𝐲! ✨

Expected Manchester City Line-up 2025/2026 πŸ”œπŸ”₯
12/06/2025

Expected Manchester City Line-up 2025/2026 πŸ”œπŸ”₯

Ta Je Cin Banza, Banza Ba Ta Samu BaShahararen dan kwallon kafan Kasar Morocco, Ashraf Hakimi, mai taka leda a kasar Far...
14/04/2023

Ta Je Cin Banza, Banza Ba Ta Samu Ba

Shahararen dan kwallon kafan Kasar Morocco, Ashraf Hakimi, mai taka leda a kasar Faransa Inda yake bugawa wasa a PSG, yana daya daga cikin 'yan kwallo masu kwasar albashi mai tsoka a Faransa saboda bajintarsa.

A yayin da ya samu matsala da matarsar, inda ta kai shi kara kotu tana bukatar a raba dukiyar sa biyu a mallaka a mata rabi.

Isar su Kotu ke da wuya sai ta fahimci ashe Hakimi Ashraf ba shi da ko sisi a asusun ajiyarsa na banki, duk dukiyarsa da komai nasa ya jima da maida su karkashin sunan Mahaifiyarsa, wanda hakan ke nuna ya mallakawa mahaifiyar sa dukiyar sa baki daya, wanda hakan ya hana matar samun komai daga dukiyar dan kwallon.

Ni ko na ce ka ji Dan Kwallo mai neman albarka.

Allah Ya yi maka albarka.

Daga Usman Rabiu Kwankwaso

14/04/2023

Ciki da Gaskia

Address

Lafia
Lafia

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa 360 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa 360:

Share

Category