Legit Platform 1

Legit Platform 1 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Legit Platform 1, Grocers, Zaria Road, Kudan.

27/07/2024
27/07/2024
〽️🍇IMOTA "Otara" MINING🚨📌Alhamdu lillahi.Riba biyu ake samu akan wannan mining din zaka samu 5BUSD da kuma Coins dinsu m...
23/09/2023

〽️🍇IMOTA "Otara" MINING🚨

📌Alhamdu lillahi.
Riba biyu ake samu akan wannan mining din zaka samu 5BUSD da kuma Coins dinsu mai suna OTARA .

Suna da partnership da REMITANO da sauran crypto companies.

Da yawan mutane basu san wannan Mining din ba, Kuma basu san alkhairin dake cikin sa ba.
Masana harkar Crypto suna hasashen zai iya fitowa karanci akan $5.👌 Kenan idan kayi kokari katara "500 otara" a kalla kayi sabbin dinkuna, koka Kara Jari idan Kai Dan kasuwa ne, ko kasayi Taki ka ajiye ldan Kai Manomi ne.

1- Kayi Downloading Application din imota a Playstore👇
http://imota.io

2- sai kayi register da Email dinka

3- Bayan kayi register sai ka taba MENU, zakaga Inda aka rubuta "Apply" ka saka wannan code din dake kasa saika taba submit zasu baka kyautar BUSD guda biyar .

Code👉 Xp33uOXy

5- Ana Mining na coins dinsu mai suna OTARA Sau 3 a rana:-
08:00am
04:00pm
12:00pm kowace Rana.

NOTE: Zakayi KYC level 1 and 2 da Plastic lD Card.

Code Xp33uOXy

Allah yasa mu dace👏

Celia Exchange:__________________________Idan da hali ayi wannan Mining din, musamman wadanda s**a yarda da Cloud Mining...
21/06/2023

Celia Exchange:
__________________________
Idan da hali ayi wannan Mining din, musamman wadanda s**a yarda da Cloud Mining kuma basu samu damar yin Mining na RENEC (Remitano Exchange) ba, da kuma CORE ba. Nasan wasu sun fara ma tun kafin yau.
~ Celia Exchange ce me zaman kanta, Mining dinta zai kare nan da watanni 11 masu zuwa (in sha Allah), shekara 'daya s**a ware domin bayar da Token dinsu na CLT, za'a kare ranar 30 May 2024, in sha Allah.
Register and Start Mining CLT👇

https://celia.finance/register?referral_code=KMX4ZFCLT

~ Total Supply dinsa:
200 Million.
~ ICO:
50 percent of the total supply.
~ Presale:
1 percent (2,000,000 CLT).
ICO Price:
0.15
Blockchain da zasu yi amfani dashi a yanzu shine:
BSC (Binance Network).

Duk bayan watanni biyu zasu dinga rage Mining rate din. A yanzu Mining rate duk 24 hours yana 0.5
Tare da referral Bonus na 0.2 akan kowane mutum.

Bayan Mining ya kare ranar 30 May 2024 zasu bada dama wa duk wanda yayi Mining yayi KYC ya cire duk abinda yayi Mining zuwa wallet dinsa.
~ Nan gaba za'a yi KYC, ka shigar da complete and correct sunan ka, da email din da ka tabbatar koda ka rasa wayar ka zaka iya dawo dashi daga baya.

~ Babban matsalar da Celia Exchange s**a zo magancewa itace matsalar Transactions Fee da Crypto Exchanges s**a zuka daga mutane, Celia Exchange zasu dinga Cajin 0.3 kadai.

~ Sannan matsalar Hacking Crypto Exchanges, matsalar liquidity, matsalar kawo coins da token din da masu shi basu shirya ma aikin sa ba.
~ Matsalar Rug pulls. Gaba daya Celia Exchange sunce sun lamunce wannan wa mutane. Suna da plan din yin Blockchain nasu nan gaba.

Wasu daga cikin bncikena akan wannan Project zuwa yanzu shine, wata Crypto CEX Exchange ce ta bullowa ta nan domin samar da wata Exchange din, Celia Exchange kamar Branch din wata Exchange ce da sai nan gaba zamu fadi komai da komai idan binciken ya kara tabbata a karo na biyu....👇

https://celia.finance/register?referral_code=KMX4ZFCLT

Wasu bayanan zasu zo nan gab

Address

Zaria Road
Kudan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Legit Platform 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category