17/03/2026
Wato Mansagir idan tsufa tazo da kwadiya da son duniya tafi komai bala'i
Shi wanan TSOHON dai dai da kwaran zarra na Imani Babu azuciyar sa. Duk halinda wanan kasar Nan ke ciki baya gani beta ma Nigeria fatan alkheri abakinsa ba Amma yana rokon Allah Yaba shugabansa kariya.
Tsoho Allah yamuna tsari da kai
Tsoho Allah ya shiga tsakanin mu da Kai
Tsoho Allah Yabarka da son duniyarka
Tsoho Allah Yabarka da kwadayin duniya
Tsoho Allah Kagani wanan mutumin Kai Kade kasan irin kwadiyan dake cikin zuciyarsa Allah kasan halinda Kasar mu keciki Allah kakawo Muna mafita Allah kamuna zabi nagari.
Tsoho munbarka da Allah shiyasan yadda zaiyida Kai.