Dahiru Musa Dalhatu

Dahiru Musa Dalhatu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dahiru Musa Dalhatu, Grocers, Ganuwa Keffi, Keffi.

20/04/2024

A Duniya Ba Mutumin Dake Shan Wahala Yana Tunanin Daษ—i Yake Shan Irin Mai Mace ฦŠaya.๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜

Awesome DIY Mud Oven ๐Ÿ”ฅ
17/04/2024

Awesome DIY Mud Oven ๐Ÿ”ฅ

Akula sosai masu Shan fearlessFake and original fearless
17/04/2024

Akula sosai masu Shan fearless
Fake and original fearless

17/04/2024

Hasashe dai yana cigaba da bayyana Arsenal ce zata ษ—auki Champions league..

Wanda yaji haushi muna ฦ™ara bashi haฦ™uri.

17/04/2024

Nawa ne idan ka samu zasu warware maka matsalar ka kwaya ษ—aya?
Zan Taimaki duk mai Rabo insha Allah.

ุฅูู†ูŽู‘ุง ู„ูู„ู‘ู‡ู ูˆูŽุฅูู†ูŽู‘ู€ุง ุฅูู„ูŽูŠู’ู‡ู ุฑูŽุงุฌูุนูˆู†ูŽ
17/04/2024

ุฅูู†ูŽู‘ุง ู„ูู„ู‘ู‡ู ูˆูŽุฅูู†ูŽู‘ู€ุง ุฅูู„ูŽูŠู’ู‡ู ุฑูŽุงุฌูุนูˆู†ูŽ

Rikici tsakanin Jami'an Kastam da Mutanen gari ya yi sanadiyar Asarar Rayukan Mutum biyu

Da safiyar ranar Laraba 17 ga wata Afrilu Wani rikici ya barke tsakanin Direbobi da Jami'an hana fasa Kwabri (Custom) dake kan hanyar Kaita daga Shatale-talen Shinkafi, wanda Direbobin na manyan Motoci da kananan motoci s**a kashe T**i don bayyana fushin su bisa abinda s**a yi zargi cewa Jami'an hana fasa Kwabrin na yi masu.

Sun bayyana cewa Jami'an na Kwastan sun takura masu da amsar na goro babu gaira babu dalili kuma ba busa Doka ba, s**a ce idan zasu shiga da kaya a garin kaita ko Dank**a ana maishe su k**ar ba 'Yan Najeriya ba, sai an kwalkwalesu tas kana a barsu su wuce.

Bayan wannan gangami da kashe hanya da Direbobin s**ai, daga bisani al'amura sun lafa, wanda kuma bayan Direbobin kowa ya k**a gabansa akan hanyar zuwa Dank**a ta karamar hukumar Kaita, sai wani Cakin Point na Jami'an Kwastan ya tare wata babbar mota da fasinja, inda shi kuma Diraban yaki tsayawa wanda haka ya sabbaba jami'in yayi harbi da bindiga har ya samu wani fasinja, wanda aka ce ya Mutu.

Harbin ya sanya Diraban ya tsaya inda fasinjan Motar s**a fito a cikin fushi da ya haddasa daukar fansa ga jami'in Kwastan din da yayi harbin mai suna Auwal Haruna.

Mun nemi jin ta bakin Jami'in Hurda da jama'a na hukumar hana fasa Kwabri a jihar Katsina yace zasu fitar da sanarwa a hukumance, wakilan Katsina Times ya ga Motar Daukar gawa da Jama'an Kwastan din a lokacin da s**a isa inda s**a dauko mamacin har zuwa dawowarsu.

Matsala tsakanin jami'an Kwastan da mutanen gari ko Direbobi ba sabon abu bane, a kan iyakokin Nijeriya da Niger musamman iyakar Jibiya zuwa Niger da iyakar Dank**a zuwa Niger, ko a watannin bya ansha irin wannan Tankiyar a tsakanin Mutanen Jibiya da Jami'an wanda abin har ya kai su ga zama Kotu, bayan tsauwalawa da kuma Asarar rayuwa can da in da yake faruwa.

Rikici tsakanin Jami'an Kastam da Mutanen gari ya yi sanadiyar Asarar Rayukan Mutum biyuDa safiyar ranar Laraba 17 ga wa...

Irin mak**an missile din da Iran ta harbawa isra'ila.Isra'ilan ta nuna razani da damuwa kan girman mak**an da cewa Iran ...
17/04/2024

Irin mak**an missile din da Iran ta harbawa isra'ila.

Isra'ilan ta nuna razani da damuwa kan girman mak**an da cewa Iran kawai takai Hari ne da niyar hallaka isra'ilan amma ba ramuwa ba.

Iya war head din makamin guda 1 yakai kimamin kilograms 500 wadda wasu mak**an missile din basa wuce kilograms 100 zuwa 200.

Isra'ilan haryanzu na ta shirye-shiryen kai martani ga kasar ta Iran duk da Jan kunnen da Iran din tayimataardvark.

YANZU-YANZU: Angama na Adamu, sai gashi an bankado wasu mawaka guda biyu zuwa uku da suke da hannu kan zubawa Mawaki Dr....
17/04/2024

YANZU-YANZU: Angama na Adamu, sai gashi an bankado wasu mawaka guda biyu zuwa uku da suke da hannu kan zubawa Mawaki Dr. Nura M inuwa Acid.

Kuma sanannu ne,

Ku dakace ni, more details are comingโ€ฆ.

17/04/2024

Rayuwa k**ar littafi ne.

Wasu surori na baฦ™in ciki, Wasu na farin ciki, wasu kuma masu ban sha'awa. Amma idan ba ka taษ“a buษ—e shafin ba, ba za ka taษ“a sanin abin da babi na gaba zai tanadar maka ba.

17/04/2024

SPECIAL INVITATION
๐ŸŽค๐ŸŽค๐ŸŽค๐ŸŽค๐ŸŽค๐ŸŽค๐ŸŽค
THE FAMILIES OF MUHAMMAD AYUBA ISHAQ AND MUHยดD DALHATU MUSA
CORDIALLY INVITES YOU TO THE WEDDING FATIHA OF THEIR CHILDREN
MUHAMMMAD MUHAMMAD AYUBA MAJI AND MARYAM DALHATU MUHAMMAD
WHICH WILL INN SHAยดA ALLAH TAKES PLACE AS FOLLOWS =-
DATE =27 APRIL 2024
TIME: 11: 00AM
VENUS:AGYARAGU TOFA LAFIA.

17/04/2024

Address

Ganuwa Keffi
Keffi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dahiru Musa Dalhatu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category