30/10/2025
GUJUNGU -KAUGAMA-MALAMADORI ROAD
Mu Al'ummar Wannan Yankin har Mun fara Tunanin wane irin Lefi muka yiwa Gobnatoci da har Yanzu an ki bada Wannan Aikin da ya tsayawa Al'ummar Wannan Yankin a Rai , Duk da Muhimmancinsa ga Al'ummar wannan Yankin Amma abin ya Gagara ,
Tun lokacin His Excellency turaki Saminu muke fafutuka ,abin ya ci tura, haka muka Sha fama a lokacin His Excellency Sule Lamido Shima Shiru , Haka lokacin Gobnatin His Excellency Muhammad Badaru .
Yanzu gamu cikin Mulkin His Excellency Malam Umar Namadi Namadi Wanda muke da fatan tun a Shekarar Farko za mu Samu Wannan Aikin Amma Gashi har an shiga Shekara ta biyu Shiru , Sai Gashi Yau an fidda jadawalin Aikin tituna Still bata ciki, Duk da Irin Gudun Mawar da Al'ummar wannan yankin S**a bawa Jamiyar APC a zaben da yagabata.
Muna Kira cikin girmamawa ga me Girma Gobna Malam Umar Namadi da aduba da Kuma aiwatar da Wannan Aiki Domin Muhimmancinsa ga Al'ummar Wannan Yankin namu, Duba da irin Muhimmanci wannan Aiki ga Al'ummar wannan yankin🙏
Mai Mukayi
Excellency Malam Umar Namadi
Excellency Malam Umar Namadi
Umar Namadi
Gov Umar Namadi
Dan Girman Allah Me Mukayi.
Umar Namadi