11/04/2026
DALILAI DA SUKE HAIFAR DA SAURIN KAWOWA GA NAMIJI YAYIN SADUWA:
:
𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
:
Assalamu Alaikum Malam ina da tambaya, me ke kawo saurin kawowa ga namiji yayin Saduwa? mijina baya kai minti biyar ya kawo. Me yake haifar da hakan.
:
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
:
Wa'alaikumusalam warahmatallahi wabarakatuh.
Toh da farko akwai dalilai da suke haifar da saurin kawowa ga namiji k**ar haka:
1. CIWON SANYI na mutuqar taka rawa wajen Sanya Namiji saurin kawowa da bayan ya kawo yakasa katabus jikinsa ya mutu Kuma sha'awarsa ta ɗauke k**ar wutan nefa.
2. Idan mace tana da tabbatacciya ni'ima wadatacciya to da zarar Namiji ya zura azzakari ba wuya daɗi zai kwasheshi zai kawo maniyinsa sabida santsi da dankon ni'ima zai saurin Kai saqo ga kwakwalwarsa sai kawai maniyyin ya taho, toh irin wannan sai dai sudinga Tarawa a saduwa ta biyu yadda zai jima Bai kawo ba har ya gamsar da matarsa.
3. Akwai Kuma maza da halittarsu haka take Wanda lafiyarsa qalau ba shi da ciwon sanyi Sam Amma Yana zura azzakrinsa zai kawo wani kafin yazura da anafara wasannin zai kawo.
4. Akwai mazan Kuma da lafiyarsu qalau Suma Amma sabida tsananin soyayyarsa da matarsa da tsananin sha'awarta da yakeyi Wanda shi Kuma qarfin soyyaya kansa sinadaran ma'ikatar sha'awarsa kan saurin aika saqo zuwa kwakwalwarsa Wanda ko jingina yayi ajikinta sai kaga ya kawo ko Kuma Yana zura azkarinsa zai kawo, toh duk irin waɗannan gaskiya sai dai sudinga qoqarin sake saduwa da matansu a karo na biyu wanda hakan zai kaisu ga gamsar dasu.
5. Ɗaukar lokaci mai tsayi ba tare da mijinki ya kusance ki ba. Wannan shima babban dalilin dake haifar da saurin kawowa, in ta tabbata kuna ɗaukar dogon lokaci baku sadu ba to sai kubi shawarwarin da zan baku k**ar haka:
1. Ya yi wasa dake sosai har bukatarki ta biya don rage miki ɓacin-rai ta hanyar taɓawa, tsotsa, shafawa ko shan wajajen da zasu kaiki ga samun biyan bukata don ki daina jin haushinsa.
2. Yin Jima'i akai-akai, wato idan ya sadu dake to yaje ku wanke gabanku da ruwan dumi S