Sayyid makiyyu

Sayyid makiyyu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sayyid makiyyu, Grocers, Madinatu baye, Katsina.

SAYYID MAKKIYYU YANA CEWA: A koda yaushe Ka zama Dan halak Mai kishi akan mahaifiyar da ta shayar da kai ilimiDomin haka...
06/05/2026

SAYYID MAKKIYYU YANA CEWA: A koda yaushe Ka zama Dan halak Mai kishi akan mahaifiyar da ta shayar da kai ilimi

Domin haka ne kawai zai tabbatar da cewa Kazama cikkaken Mai hankali✅

ANSARUL-LAH💙💚🔵🟢

MAULANA SHEIKH IBRAHIMUL KHALEEL DANDUMEE Ya Tarar Da Dukkan Aba Ben Nema Na Al Khairi Mutane Sun An Fanu Da Hakan Sahab...
03/05/2026

MAULANA SHEIKH IBRAHIMUL KHALEEL DANDUMEE

Ya Tarar Da Dukkan Aba Ben Nema Na Al Khairi Mutane Sun An Fanu Da Hakan Sahabbansa Sun Zamo Kamar Abokai Yayan Sa Yana Rayuwa Dasu Cikin Soyayya Da Aminci Bada Nuna Wariyaba Bb Nuna Nafika Ko Mai Kamada Hakan Ya Kan Janyosu A Jiki Tayanda Mutum Zaiji Cikakkiyar Kulawa Yake Samu A Gareshi Hakan Yasa
Muke Qara Soyayya A Gareshi Muke Yabo Gareshi
Muke Addu'a Koda Yaushe Gareshi
Muke Qoqarin Bin Hanyar Da Ya Doramu Yar Dar Allah Da Amin Cinsa Su Qara Tabbata A Gareshi Ya Qara Kusan Tashi Da Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam

AMEEN SUMMA AMEEN

12/02/2026

ME YASA SUFAYE NA GASKIYA BA SU CIKA YIN SURUTAI BA?

Tambaya ce mai zurfi… kuma amsarta tana ɗauke da sirrin tarbiyya.

Duk wanda ya zauna kusa da sufaye na gaskiya, zai lura da abu guda:

shiru, natsuwa, da tsoron Allah a magana.

Ba don ba su iya magana ba ne…
a’a, don sun san darajar kalma.

Ga abin da muka fahimta:

1️⃣ Sun san lokaci amana ne

A wurinsu, lokaci bai zama abin wasa ba.
Ba sa ɓata shi a:
– surutun banza
– rigingimu
– maganganun da ba su da amfani
Domin lokaci idan ya wuce, ba ya dawowa.

2️⃣ Sun fahimci cewa shiru ibada ce

A tafarkin Tasawwufi, shiru yana:
– tsaftace zuciya
– gyara niyya
– buɗe ƙofar kusanci da Allah
Wanda ya koyi shiru, ya koyi sauraron zuciyarsa.

3️⃣ Sun tsare harshe daga zunubi

Yawancin zunuban da ke lalata zuciya suna fitowa ne daga yawan magana:
– gulma
– ƙarya
– zagi
– raini
– tsegumi
Saboda haka s**an zaɓi shiru fiye da magana mara amfani.

4️⃣ Sun fi cika lokaci da zikiri

Maimakon surutu, bakinsu yana yawan motsi da:

– Istigfari
– Salati ga Annabi ﷺ
– Zikiri
– Karatun Al-Qur’ani
Domin sun san cewa zuciya tana rayuwa ne da ambaton Allah.

5️⃣ Idan s**a yi magana, tana da nauyi

Sufaye na gaskiya ba sa magana sai idan:

– akwai nasiha
– akwai gyara
– akwai anfani
– akwai zaman lafiya

Shi ya sa kalmominsu ke shiga zuciya.

6️⃣ Sun saba da natsuwa

Tasawwufi yana koyar da:

– haƙuri
– nutsuwa
– gujewa hayaniya
– tunani kafin magana

Saboda haka shiru a wurinsu alamar ƙarfi ne, ba rauni ba.

Allah Ya sa mu zama masu tsare harshe,
masu daraja lokaci,

masu cika rayuwa da zikiri,
masu kusanci da Ubangiji. 🤲✨

SAIYYID ✍️

Malam na Mai capacity 🌹💫Allah yaqara lapiaDa nisan kwana Maolana 🌹
23/08/2025

Malam na Mai capacity 🌹💫
Allah yaqara lapia
Da nisan kwana
Maolana 🌹

22/08/2025

Ga wani sabon Dan fairah
Sayyid Mukarram Tukur Khaleel
Sheikh Ibrahimal Khaleel Ɗandume Foundation And Media Sayyid makiyyu Makiyyu Mahamud MK Sheïkh Muhsïn Khälëel Tashar Fairah Muradul Haqqu Gausi

Menene hukunchin chin Naman doki ??A chikin MUSLIM chi🙄Sayyid makiyyu✍️
21/08/2025

Menene hukunchin chin Naman doki ??
A chikin MUSLIM chi🙄

Sayyid makiyyu✍️

19/08/2025

😜🤣😅

18/08/2025

Maulud
RABI'UL AUWAL
Uploading.............

08/08/2025

IZALA BUSINESS ON DUTY 🤣😅🙈

IDAN KAJI ZAKA IYA MU'AMALA DAMU SABODA SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) BABU LAIFI YOU'RE WELCOMEIdan kuma kanada wani ƙaiƙay...
07/08/2025

IDAN KAJI ZAKA IYA MU'AMALA DAMU SABODA SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) BABU LAIFI YOU'RE WELCOME

Idan kuma kanada wani ƙaiƙayi Akanmu ko wani Gilli dan bamu yarda da wani ƙazamin malaminka ba wanda Bai girmama Shehu Tijjani (RTA) ko Shehu Ibrahim Niasse (RTA) to kasani addu'ar mu Allah raka taki gona Wallahi bama bukatarka a Rayuwar mu

Daga yau idan ka gadama kayita tsinemana kai idan kana iyawa ka yanke mana tallafin rayuwa ko kaɗau ranmu idan kanada damar haka Wallahi billahil azim akan Shehu Tijjani (RTA) da Shehu Ibrahim Niasse (RTA) mutum ko waye ko ɗan gidan uban waye kai ba ilimi ko jama'a ba, idan duk duniyar nan a bayansa suke Wallahi matukar yana mu'amala da mai zagin Shehu Ahmad Tijjani (RTA) ko Shehu Ibrahim Niasse (RTA) to ya rubutani Acikin list din maƙiyansa

Idan tai maka zafi kayi blocking ɗina nima bana bukatar ka. Gaskiya ta haɗamu na yarda gaskiya ta rabamu.

゚viralシfypシ゚viralシ ゚viralシfypシ゚ ゚viralシfypシ゚viralシalシ
makiyyu Sheikh Ibrahimal Khaleel Ɗandume Foundation And Media

Address

Madinatu Baye
Katsina

Telephone

+2349022181506

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sayyid makiyyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category