28/02/2026
Mai Girma
(Sadaukin Ktn Na 1) Hon Aminu Ahmed Chindo, Nayiwa Daukacin Al'umma Musulmi Barka Da Kammala (10) Farko Na Azumin Watan Ramadan, Dafatan Allah Ubangiji Ya'karbi Ibadunmu Allah Kuma Ka'kara Zaunar Da Jihar Ta Ktn Lafiya Dakuma Kasarmu Nig Baki Daya.