Sarkin Editing TV

  • Home
  • Sarkin Editing TV

Sarkin Editing TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sarkin Editing TV, Grocers, .

13/05/2026

Sarkin Editing TV
Duniyar Sarauta
Hafsa Yar Wanka

13/05/2026
Who need photo editing08033511991  ✍️
13/05/2026

Who need photo editing
08033511991

✍️

13/05/2026

13/05/2026

Labari da Darasi: Zomo da Zakara 🐓

A wani lokaci, zomo ya shige ta gefen zakara a cikin ƙauye.

Sai zomo ya ce wa zakara:
“Na taɓa jin sautin mahaifinka sau ɗaya, kuma wallahi sautin ya birge ni matuƙa. Na dade ina fatan jin irin wannan sautinsa karo na biyu.”

Zakara ya ɗan yi fari ciki, ya ce:
“Ai murya ta ma ta fi ta mahaifina dadi.”

Sai ya rufe idonsa domin yayi chara, ya nufi ya yi ƙara.

Zomo kuwa, yana jiran wannan dama, sai ya jefa kansa a kansa, ya cafke zakara, ya tafi da shi yana gudu.

Duk karnukan ƙauyen kuwa sai bin bayansa suke da gudu!

Zakara yana cikin bakinsa, sai ya ce wa zomo:
“Idan kana so ka tsere daga hannun waɗannan karnuka, sai ka ce musu zakara ba na ƙauyensu ba ne.”

Zomo yana jin haka, sai ya buɗe bakinsa don ya yi magana...
Amma nan take, zakara ya zame daga bakinsa, ya gudu!

Zomo ya tsaya yana ɓacin rai ya ce:
“Allah ya tsine wa bakin da ke magana a lokacin da ya kamata ya yi shiru!”

Zakara kuwa ya juyo daga nesa ya ce:
“Allah ya tsine wa idanun da ke rufewa a lokacin da ya kamata su buɗe!”

Darasi:
– Kada ka yarda da yabo daga makiyi, musamman idan yana da wata manufa a boye.
– Ka yi hankali da abin da kake faɗa da lokacin da ka faɗe shi.
– Ka san lokacin magana da lokacin yin shiru.
– Kuma kada ka yi ganganci da amincewa, musamman a lokacin da ake bukatar kula.

Like
Follow Me Duniyar Sarauta
من كنت مولاه فهذا على مولاه




#من
#منكنت

Sarkin Editing TV Hafsa Yar Wanka
13/05/2026

Sarkin Editing TV
Hafsa Yar Wanka

02/06/2024

A Throwback Photo Of DJ Chicken and Portable 👀‼️

17/06/2023

WALI MAIGUBA SHEIK KARIBU

17/06/2023

MAULANA ML KARIBUNNARI

Fatan kana cikin kuncin rayuwa

Insha Allahu taala

Send a message to learn more

Address


704

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Editing TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share