Dan Zango

Dan Zango Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Zango, Grocers, Zango quarters, Kano.

ME YABO ALLAH YAKIRA MADINA
02/02/2025

ME YABO ALLAH YAKIRA MADINA

DA DUMI DUMINSA: Akwai lokacin da Naje wajan shugaban ƙasa Bola Tinubu naga ya jiƙa garin kwaki yanaci, Sabida Tausayin ...
30/01/2025

DA DUMI DUMINSA: Akwai lokacin da Naje wajan shugaban ƙasa Bola Tinubu naga ya jiƙa garin kwaki yanaci, Sabida Tausayin Talakawa, har Zuwa yanzu Tinubu garin kwaki yake Ci Baya iya cin Abinci Mai rai da Lafiya, inji Ganduje

Nayi matukar mamaki da naga kalar gidan shugaban ƙasa Bola Tinubu yake ciki a yanzu dake Legas.

***********""*"""***********************
Wakiliya
Dan Zango

Allah yataimakeshi akan daidai
20/01/2025

Allah yataimakeshi akan daidai

YANZU-YANZU: Daga rantsar da shi shugaban Amurka Donald Trump, ya haramta ayyukan daudu, maɗigo da luwaɗi inda yace daga yanzu Auren jinsi biyu kaɗai Amurka ta sani a hukumance, wato mace da namiji.

Me za ku ce?

Address

Zango Quarters
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Zango posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category