Crypto gidan arziki

Crypto gidan arziki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Crypto gidan arziki, Grocers, Kano.

15/09/2024

Yan baiwa ga Wani sabon farming mai saukin Yi. Ayi haka haka

Duba comment section

27/08/2024

Kunga DOGS an samu alkhairi dashi Ko?
Shiyasa muke fadamuku gaskiya

Akwai dalilin daya saka tun futowar wannan project din na TIME FARM kullum nake hada ku da girman Allah akan kuyi partic...
20/07/2024

Akwai dalilin daya saka tun futowar wannan project din na TIME FARM kullum nake hada ku da girman Allah akan kuyi participating

Wannan project din da kuke gani na TIME FARM ba abin wasa bane, suna da wani coin Yana cikin kasuwa yanzu haka kuma kullum ana Trading din shi

Yanzu haka yana buga Dollar $21 duk guda daya a cikin kasuwa. Wannan dalilin yasa kullum nake naci akan lallai sai kunyi

Duk wani mining da kuke yi a wannan lokacin babu kamar TIME FARM da CEX.IO saboda su already mutane ne masu kudi bawai yanzu ne s**a futo neman kudin ba kamar sauran projects

Ina sake hada ku da Allah, duk wanda bai fara mining din TIME FARM ya taimaka ma kanshi ya fara saboda muna saka ran cewa insha Allah a July za suyi launching. Ga link nan ku fara πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=qnIRlWo7akkGD7pM

TIME FARM πŸ”₯πŸ‘‡Tun yanzu kun fahimci $TimeFarm da gaske suke ko?? Ku kalli wani contest yanzu da zasu raba dala dubu dari $...
13/06/2024

TIME FARM πŸ”₯πŸ‘‡
Tun yanzu kun fahimci $TimeFarm da gaske suke ko?? Ku kalli wani contest yanzu da zasu raba dala dubu dari $100,000

$100K dollars daidai yake da miliyon dari da arba'in (Naira- 145,000,000) a kudinmu na Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬.

Jama'ah tun yanzu kusan inda dare ya yimuku ku fara Farming dinsa.

Wanda bai fara ba ga link
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=qnIRlWo7akkGD7pM

Tunda muka fara "Telegram Farming" har zuwa yau banajin idan akwai wani project da s**a taba irin wannan contest din da s**a zuba maΖ™udan kudaΙ—e kamar wannan.

Alhamdulillah da zuwan $TimeFarm.β™₯οΈπŸ˜πŸ“ˆπŸ«‘
Allah Ubangiji Ya sa mudace.

13/06/2024

Masuyin telegram ina Baku shawara ku jaraba wannan domin akwai alamun alkhairi a tareda shi*
Shiga comment na farko akwai link

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Crypto gidan arziki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category