Muryar Tofa

Muryar Tofa Shafin Muryar Tofa, shafine wanda zai dinga kawo muku a bubuwan dake faruwa a ciki da wajan karamar hukamar Tofa.

Shugaban karamar hukumar Tofa Hon Ibrahim Sha'aibu Adis ya sanar da ficewar ta sa ne jim kadan bayan da gwamnan Kano ya ...
23/01/2026

Shugaban karamar hukumar Tofa Hon Ibrahim Sha'aibu Adis ya sanar da ficewar ta sa ne jim kadan bayan da gwamnan Kano ya sanar da daukar matakin fita daga jam'iyar NNPP.

Muryar Tofa

Wannan mataki na gwamna ya fito ne daga wata sanarwa da aka fitar ta hannun mai magana da yawunsa, Sunusi Bature Dawakin...
23/01/2026

Wannan mataki na gwamna ya fito ne daga wata sanarwa da aka fitar ta hannun mai magana da yawunsa, Sunusi Bature Dawakin Tofa, a wannan Juma’a.

Shugaban Karamar Hukumar Tofa ya bada  Tallafin  Naira 300,000 Ga Abba Musa JanguzaShugaban Karamar Hukumar Tofa, Mai Gi...
20/01/2026

Shugaban Karamar Hukumar Tofa ya bada Tallafin Naira 300,000 Ga Abba Musa Janguza

Shugaban Karamar Hukumar Tofa, Mai Girma Yakubu Ibrahim Addis, ya tallafa da kuɗi har Naira 300,000 ga Abba Musa Janguza, wanda ya gamu da iftila’in hatsarin mota.

An bayar da wannan tallafi ne domin taimaka masa wajen ci gaba da duba lafiyarsa da kuma rage masa raɗaɗin jinya sakamakon hatsarin.

Mai Girma Chairman Yakubu Ibrahim Addis ya yi wa Abba Musa Janguza fatan samun sauƙi da cikakken lafiya, yana mai jaddada muhimmancin tausayi da haɗin kai a cikin al’umma.

Iyalan Abba Musa Janguza sun nuna matuƙar godiya bisa wannan karamci.

✍️ Muryar Tofa

14/01/2026

Barkan mu da wannan lokaci

08/01/2026

Ku saka yan uwanmu yan asalin karamar hukumar Tofa wanda ya jarabta da yin kidnaping din su .

Muna addu'ar Allah ya kubutar da su

Wannan sune motoci da babura na jami'an Neighborhood na ƙaramar hukumar Tofa.Muryar Tofa
25/12/2025

Wannan sune motoci da babura na jami'an Neighborhood na ƙaramar hukumar Tofa.

Muryar Tofa

Kai tsaye yadda take gudana a filin wasa na Sani Abacha Stadium ya yin jami'ai 2000 domin tsaron jahar Kano.Wa kuka sani...
23/12/2025

Kai tsaye yadda take gudana a filin wasa na Sani Abacha Stadium ya yin jami'ai 2000 domin tsaron jahar Kano.

Wa kuka sani daga karamar hukumar Tofa dake cikin wadannan jami'ai.

18/12/2025

Zamu ci gaba da kawo muku abuwawan dake faruwa a ciki da wajen karamar hukumar Tofa

26/10/2025

Yau zamu bawa mutane 4 kyautar katin waya.

Ku dai kawai ku bayyana hasashen ku a tauraron wasan hamayya tsakanin Real Madrid da Barcelona.

Ku yi follow din wannan shafi namu sannan ku yi share domin kasancewa cikin masu nasara.

Alkas Sports Hausa

19/10/2025

🔥RANA BATA KARYA🔥
Yau ma zamu bawa mutane 5 kyautar katin waya 📞

Ku dai kawai ku bayyana hasashen ku a tauraron wasa mai taken DABO DERBY tsakanin Barau FC da Kano Pillars.

Ku yi follow din wannan shafi namu
Ku yi share domin kasancewa cikin masu nasara
Za a rufe karɓar hasashe awa 1 kafin wasa

Ka tura Screenshot ta wannan 0907 247 5440

Alkas Sports Hausa

12/10/2025

Zamu bada kyautar katin waya na 500 ga mutane 4 a yau.

Ku dai kawai ku bayyana hasashen ku dai dai a wasannin Kano Pillars da Shooting Ster da kuma Plateau United da Barau FC.

Ku yi follow sannan ku yi share domin kasancewa cikin masu nasara.

Idan ka yi share ka yi Screenshot ka tura ta wannan number a WhatsApp 08145451610

Alkas Sports Hausa

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Tofa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share