ZAI-FAH_FOODS

ZAI-FAH_FOODS Healthy cereal combo for you and your baby

Customer review πŸ’ͺ
24/04/2025

Customer review πŸ’ͺ

Read me πŸ“Œ
23/04/2025

Read me πŸ“Œ

Nidai irin doughnuts din nn ne da ake saidawa online hmmm qarshe dai bayarwa nayi πŸ₯ΉπŸ₯ΉFood bloggers pls idan baku iya abu ...
19/04/2025

Nidai irin doughnuts din nn ne da ake saidawa online hmmm qarshe dai bayarwa nayi πŸ₯ΉπŸ₯Ή

Food bloggers pls idan baku iya abu ba ku ringa koya , there is no crime in learning πŸ‘Œ

Share your experience with us

Bayan an aika kaya the next day ta kirani cewar ita fa driver bai kirata ba, haka nasa rider ya koma park aka tabbatar d...
17/04/2025

Bayan an aika kaya the next day ta kirani cewar ita fa driver bai kirata ba, haka nasa rider ya koma park aka tabbatar da cewar kayanta fa sun tafi can garinsu. After 2 days ta sake kira itafa baa kirata ba.

Nima sai hankalina ya tashi na fara tinanin ko kayan ya bata ne. Haka dai nasa aka gano kaya aka gaya mata inda zata karba. Wai matar nan sai cewa tayi itafa ba inda zataje har sai driver ya kirata, ba zai yiwu kawai a bata address ace taje ta karbi kaya ba maybe karya ne ban aiko da kaya ba πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚nace mata kije mana idan baki gansu ba sai kiyi magana. Mata ta fara zage zage wai na cuceta sai tasa an rufemin acct dina..

Wato case din matar nan har a sallah na ringa saka kayanta πŸ˜‚ da qyar dai taje ta karbo.
A ciki na saka mata gift na necklace daya kawai tana gani sai ta kirani tana masifa wai ita taga wani fa ba dashi ta zaba ba na mata shiru ta gama masifarta sai nace mata GIFT NE, jikinta a sanyaye ta kashe wayar.

Duk zagina da cin mutuncina da tayi matar nan bata bani haquri ba hmm Aikuwa i saved her number da sunan da zan ganeta, nasa a raina ko mai zata siya a wurina ba zan siyar mata ba.

Guess what after some days sai gata a DM dina wai tanasan kaya hmm i ignored her har yau din nn ban mata reply ba πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Kin taba haduwa da customer da ta caxa miki kai sosai?

Address

Hotoro Ringroad
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 20:00
Tuesday 09:00 - 20:00
Wednesday 09:00 - 20:00
Thursday 09:00 - 20:00
Friday 09:00 - 20:00
Saturday 09:00 - 20:00

Telephone

+2348097357468

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZAI-FAH_FOODS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ZAI-FAH_FOODS:

Share