Auwal technology

Auwal technology Auwal tech processing....

06/11/2025

Car inventionSalisu Abdurrazak Saheel

My car successful created alhamdulillah ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜
30/10/2025

My car successful created alhamdulillah ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜

From first to middle
28/10/2025

From first to middle

The simple steering machine for rc car
28/10/2025

The simple steering machine for rc car

25/10/2025
New army nigerian car is coming follow me to see another invention
25/10/2025

New army nigerian car is coming follow me to see another invention

17/08/2025

Take care of scammers ๐Ÿ‘น๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ

OPay gives you the freedom to get more. Our solutions make payments easier, transfers free, savings more rewarding and gives you cashback on airtime and data top-ups. With 100% network uptime, you can make payments in seconds without transaction failure. Enjoy a better life with OPay.

01/08/2025

Ayanzu technology shine kashin cigaban kowane kasuwanci mutukar ka maida sina arka digitally to zamani zai tafi dakai kuma zaka cika burinka

26/07/2025

Check out Dahiru Auwaluโ€™s post.

24/07/2025

DABI'U DA ZASU SA KOWANNE ฦŠAN ADAM YA DINGA GANIN DARAJAR KA

1. Ka dinga yin magana kadan.

2. Ka koyi cewa "A'a" idan kaga zaka matsa kanka kan bukatar wani.

3. Kada ka dinga bada amsa da wuri idan an tambaye ka, ka ษ—an dinga yin "Jimmm".

4. Kayi tunani kafin yanke hukunci.

5. Kada ka yadda a yawaita ganinka da rana idan ba wajen aiki ko sana'a ba.

7. Kada ka dinga gardama da kowa, har da matar ka

8. Ka dinga saka Tufafi Masu Tsabta ko da kuwa tsofaffi ne.

9. Kada ka dinga Saka baki akan kowane zance ko da kuwa an tambayeka.

10. Ka kware wajen iya sauraren sannan ka zama Rago wajen magana, ma'ana ka dinga saurare amma kada ka yawaita magana sai ta k**a dole.

11. Kada ka taba shan wani abu da zai gusar maka da hankali.

01/07/2025

kada kayiwa mutum mummunan zato domin bakasan iya sonka acikin zuciyarsaba hakan ze ragemaka girma a idansa

Address

Kano Gaya Local Govt
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal technology posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category