08/10/2023
GWAMANTIN TARAYYA TA DAKATAR DA SHIRIN M POWER Minsita jinaki da walwala Dr Betta Edu ta sanar da dakatar m power da shirin binciken yadda ake zargin an saka sunayen mutane da yadda ake zargin fitar fa makudan kudade da zummar an rabawa al,umma da Kuma fitar da masu certificate na bogi, da ma wadanna kwat kwat basu cancanta ba.