Maryam abubakar

Maryam abubakar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maryam abubakar, Grocers, Aisami, Kano.

Tsakanin saurayi mai wayar miliyan ɗaya amma ba shi da aikin yi, da mai ƙaramar wayardanna-danna amma yana da shago, wan...
20/06/2026

Tsakanin saurayi mai wayar miliyan ɗaya amma ba shi da aikin yi, da mai ƙaramar wayar
danna-danna amma yana da shago, wanne zai fi kulawa da mace a aure?

‎Me yasa maza da yawa ke guje wa mace mai yawan duba agogo ko nuna gajiyawa lokacin da ake hira da ita?
20/06/2026

‎Me yasa maza da yawa ke guje wa mace mai yawan duba agogo ko nuna gajiyawa lokacin da ake hira da ita?

Zaka iya jurewa idan budurwarka ta fi dora hotuna da bidiyon kyanwarta ko karen ta a Status dinta fiye da hotunanka na m...
20/06/2026

Zaka iya jurewa idan budurwarka ta fi dora hotuna da bidiyon kyanwarta ko karen ta a Status dinta fiye da hotunanka na masoyi?

19/06/2026
Shin laifi ne saurayi ya duba asusun banki ko wayar budurwarsa idan ta ba shi amana ta ajiye a gurinshi?
19/06/2026

Shin laifi ne saurayi ya duba asusun banki ko wayar budurwarsa idan ta ba shi amana ta ajiye a gurinshi?

19/06/2026
Me yasa mata ke yawan zargin maza da cewa ba sa taɓa mantawa da yarinyar da ta fara koya musu zafin rabuwa?
18/06/2026

Me yasa mata ke yawan zargin maza da cewa ba sa taɓa mantawa da yarinyar da ta fara koya musu zafin rabuwa?

Address

Aisami
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category