A TSARE NE

A TSARE NE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A TSARE NE, Grocers, Kano.

27/11/2025

MY WIFE!!!

27/11/2025

Astagfirullah

AKOWACE KASA IDAN ANSAMU GURBA TATTUN  SHUGABANNI TO AL'UMMA TAGARI ITACE ZATA HAIFARDA NAGAR TATTUN SHUGABANNI TAHANYAR...
29/06/2025

AKOWACE KASA IDAN ANSAMU GURBA TATTUN SHUGABANNI TO AL'UMMA TAGARI ITACE ZATA HAIFARDA NAGAR TATTUN SHUGABANNI

TAHANYAR AMFANI DA ILIMI DA WAYEWA
DAN ALLAH KUYADA WANNAN✊✔

MUNAKIRA GA IYQN GASKIYA..
KUKAFA KUNGIYOYI NACIGABA AKOWACE UNGUWA. TO AMMA TAYAYA ?

Kunemi nagartaccin shugaba da mabiyansa gudabiyu hak**a mata akowace unguwa☆

Kuje hukuma tasa maku hannu Dan kafur kungiya☆

Mafiyawan abinda ke karye kungiya shine members suna bada kudi kawai amma basa dawowa. To amma idan kunkafa kungiya ku kirkiri kasuwanci nayau da kullum k**ar bakwa samun ruwa kugina bohol kusayi rowan dakanku kuma kutara kudin kuraba riba haka zaku iya samarda huta nefa.misaline

Marasa aiki kubasu aiki acikin kasuwancinda aka kulla kuyi takarda ahukuma susa hannu kuyimasu riga da hula ta shaidar abunda suke akai.

Akowane gida kukarbi lambarsa a maza hak**a mata suyinasu amma kukula da tafiyarsu☆

Kamar kusamarda ruwa na biya ko huta tabiya ko makarantu nabiya. Kuzaku biya cikin sauki kuma ribar akanku zata dawo☆ kuma kunsamarda hadinkai da aikinyi wa marasa aiki da kainarjuna da watattun ilimi wa yaranku da samun ruwa da wuta batareda jiran na gomnatiba☆ misaline.

IYAN GASKIYA AIKINKUNE KAWO WANNAN WAYEWAR KAI ACIKIN AL UMMA TAREDA JAJIRCEWAR KAFUWAR WANNAN MANUFAR

KUFARA DAGA YANZU MUNAJIRAN SAKAMAKO
BISMILLAHIRRAH MANIRRAHIM DAKARFIN ALLAH ✊

19/06/2025
19/06/2025

Rikicin Iran da Isra'ila na cigaba da kara k**ari.

Iran ta ki amincewa da bukatar tsagaita wuta bisa wasu dalilai.

Wasu kasashen Turai sun bukaci tattaunawa da Iran kan yakin.

DA DUMI DUMI: firaministan ƙasar Isr@'ila ya koka game Makamin Kariya Na Isr@'ila Waɗanda S**a gaza Gano Hare-haren ƙasa...
16/06/2025

DA DUMI DUMI: firaministan ƙasar Isr@'ila ya koka game Makamin Kariya Na Isr@'ila Waɗanda S**a gaza Gano Hare-haren ƙasar Ir@n.

Me Ya Sa Makamin Kariya na Isra’ila Ya Gaza Gano Hare-haren Iran?

Ranar Lahadi da ta gabata, duniya ta shiga dimuwa sak**akon wata gagarumar arangama tsakanin Iran da Isra’ila. Wannan hari ya girgiza kasashen duniya, yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan yadda mak**an kare dangi na Isra’ila s**a kasa gano ko dakile hare-haren da s**a fito daga Iran.

Fasahar "MurkyTour" Na Iran

A cewar wasu rahotanni da ke yawo a kafafen leƙen asiri, ana zargin cewa Iran ta yi amfani da wata sabuwar fasaha da ake kira MurkyTour wajen kai harin da ba a hangowa cikin lokaci ba. Wannan fasaha na iya dusar da ganewar mak**an kariya na zamani da s**a hada da Iron Dome, tsarin kariya da Isra’ila ke amfani da shi don harbo mak**ai masu linzami a iska.

Martanin Iran

A martanin da ta fitar, Hukumar sararin samaniya ta Iran ta musanta yin kutse kai tsaye a cikin na’urorin Isra’ila, amma ta tabbatar da cewa an yi amfani da wata sabuwar fasaha da ba a bayyana cikakken tsarin ta ba. Wannan ya kara jefa duniya cikin rudani, inda masana ke ci gaba da bincike kan irin wannan sabuwar dabarar da Iran ta mallaka.

Isra’ila Na Zargin Kutsen Fasaha

Isra’ila ta bayyana cewa Iran ta kutsa cikin tsarin Iron Dome, wani na'ura mai hankali da ke mallakar Isra’ila amma wanda aka gina da taimakon fasahar Amurka. Wannan kutse ya hana Iron Dome gano mak**an da s**a nufi wasu muhimman wurare a kasar.

Abin Mamaki Ga Duniya

Harin ya zo a bazata matuka, inda kasashen duniya da dama s**a nuna damuwa game da irin kwarewar da Iran ke samu wajen harhada mak**ai da fasahar kutsen kwamfuta. Haka Zalika harin ya bude tambayoyi game da irin kariyar da Isra’ila ke da ita da kuma yadda Iran ke kara habaka a fannin fasahar zamani.

14/06/2025

BALA'IN DA ZAI FARU IDAN AKA HARBA MAKAMIN NUCLEAR! 💣

📌 Saboda sanin mugun hatsarin makamin nuclear ne ya sa manyan kasashe suke rikicewa idan s**a ji labarin wata kasa tana kokarin mallakarsa, saboda lamarin ba na wasa ba ne.

Sannan mafi yawancinmu kawai muna jin sunan nuclear ne amma ba lallai ba ne idan mun san irin hatsarinsa, bari ka ji dalilin da ya sa Malam Bahaushe ya kira shi da sunan “makamin kare dangi” a wanann misalin da zan bayar na bala'in da zai faru idan aka harba shi.

Misali, gobe Lahadi da asuba, sai Russia (tana da nuclear warheads guda 5,500+), sai ta harba guda daya ga birnin TaAbib, ga abun da zai faru cikin 1-second:

—Nuclear bomb din zai haskaka samarin samaniya fiye da hasken rana

—Nan take duk wanda ya kalli hasken nan zai makance

—Surface temperature na wajen zai haura 10,000°C (duk zafin da ake yi a Sokoto/Maid ba ya wuce 46°C, imagine 10,000 now!)

—Kusan duk wani abu mai rai zai mutu nan take (lamarin da zai kashe mutane sama da 1,000,000)

—Duwatsu, karafuna, bishiyoyi, gine-gine... duk za su fara tafarfasa

—Duk wani gini (ko ya kai Burj Khalifa tsayi) nan take zai rushe
..wannan a cikin 1-second kenan fa.

Bari mu ci gaba. A cikin 1-minute kuma ga abun da zai faru:

—Duk wani flammable abu k**ar oil, gas stations, chemicals da sauransu za su k**a da wuta

—Sannan su ma ababen hawa, da gidaje, da komai da komai za su k**a da wuta

—Mushroom cloud zai tashi har tsayin 20km zuwa sama, sannan ya dawo da gurbatacciyar iska mai dauke da radiation a siffar kura ko hazo
..bari mu sake ganin me zai faru bayan haka:

—Kasar garin za ta lalace k**ar girgizar kasa

—Wadanda s**a yi saura ba su mutu ba za su fara rashin lafiya k**ar cancer, severe injury, amai da gudawa, da sauransu saboda tsananin radiation

—Za a yi tsananin rashin abinci, wuta, da ruwa saboda gabadaya iskar garin da kauyukansa ta gurbace. Wadanda s**a rage ba su mutu ba za su koma k**ar wasu zombies, sai mutuwa ko ina

Bayan duk wadannan kadan daga cikin abubuw

ALHAMDULILLAH
27/09/2023

ALHAMDULILLAH

TO ALL MUSLIM UMMA.
22/09/2023

TO ALL MUSLIM UMMA.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A TSARE NE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category