18/03/2025
Dole muryar da cewa takalmin manzon allah s.a.s ya fimu daraja a iron duniya sabo da girma da isa ta fiyayyen halitta amma abin tambaya anan shine-
1.a wajen annabi s.a.w takalmin yafi muminai daraja da kima?
2.a wajen Allah madaukakin sarki takalmin manzon sa yafi muminai daraja da kima?
Malamai muna bukatar nassi karara idan akwai ya kamata ayi mama bayani.