29/08/2025
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu alaikum
muna sanar daku πΌidan Allah y kaimu,
Mal.Naziru Haruna Daibah (Mai badar)
zai gabatar da majalisi π€π€π€
Ranar:Lahadi, 31/08/2025
β°Lokaci:400pm
Wuri:Bachirawa bayan GIDAN MAN TOTAL layi na biyu ( 2 )
Allah y bada eikon halarta πππameen
Enyassy P.R.O