17/05/2026
Anya Idan Vijay Yatafi A Haka Zasu Barshi Yasake Yin Wata Tenure kuwa ?:- Tun Bayan Rantsar Da Vijay amatsayin Sabon CM na Tamil Nadu Yan siyasa Musamman Azzalumai S**a Fara Dandana Kudar su domin Vijay Ya Hana su Sakat. ya Toshe Duk Wata Hanyar Sata Ko Zaluncin Yan Siyasa. ya kulle Duk Wata Kofar Da Zata Taugace Talakawa ga samun walwala. Yace In every situation The People of the nation must be served first Wanda Hakan Ya Janyo Cecekuce Musamman Ga Azzalumai
Yanzu Haka Maganar Da Ake Shine Vijay Ya Kafe Akan Dole sai An Sake Farashin Fetur Yadawo Yadda Talaka zai siya batare da Shan Wahala ba tun shekaranjiya Yafadi wannan maganar Kuma still Yace dole adawo Da FETUR Kasa da yadda Ake siyar Dashi domin Talaka Bai Kamata Ya. Kowace liter takai Kusan rufee 106 yanzu haka Wanda Kuma ba Iya Tamil kadai duka India Matsalar ta shafa Wanda Vijay Shikuma Yace dole yadawo Kasa da haka. To Matsalar ba Iya Tamil bane Ake siyar Dashi haka duka fadin India ne
Ko ya zata KAYA ?