19/05/2026
🚨 𝐋𝐀𝐁𝐀𝐑𝐈 𝐌𝐀𝐈 𝐙𝐀𝐅𝐈: Pep Guardiola 𝐲𝐚 𝐬𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐝𝐚 Manchester City 𝐚 𝐜𝐞𝐰𝐚 𝐳𝐚𝐢 𝐛𝐚𝐫 𝐤𝐮𝐧𝐠𝐢𝐲𝐚𝐫 😢👋🏼
An yanke hukuncin kuma Guardiola ya tabbatar wa Manchester City da hakan, ana sa ran fitar da sanarwa a hukumance nan ba da jimawa ba 💙