Lafiya Jari

Lafiya Jari Zan dinga tura muku abubuwan da za su gyara muku jiki da kuma kara lafiya.

07/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aisha Muhammad Mimi, Yunusa A Ismail

15/09/2025

Health is wealth
Lafiya Jari

01/08/2025

Life I full of love and happiness.
Happy girl friend day

Fiddausi Yusuf Ali

18/07/2025
12/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Emern Abdallah, Fiddausi Yusuf Ali

Akwai karin lafiya idan ana cin wannan ba da yawa ba
13/05/2025

Akwai karin lafiya idan ana cin wannan ba da yawa ba

Masha Allah, Lafiya Jari
12/05/2025

Masha Allah, Lafiya Jari

Appetizing Oxtail pepper soup.Ingredients:1500 g oxtail (washed and cut up)1 medium onion (chopped  or 2 Tbsp dried chop...
12/05/2025

Appetizing Oxtail pepper soup.

Ingredients:

1500 g oxtail (washed and cut up)
1 medium onion (chopped or 2 Tbsp dried chopped onions)
Salt
Bouillon cubes (Maggi, knorr etc.) to taste
1 Tbsp Pepper Soup spice
3 Tbsp coarsely ground crayfish
1/2 Tbsp dry ground camaroun pepper or 2 habenero pepper chopped.
1 sprig fresh scent leaves or parsley

Cooking directions:
-Transfer washed oxtail to a pot, cover oxtail completely with water, then start cooking
-Add chopped onions and salt to taste.
-When the meat begins to boil, add coarsely ground crayfish. If the oxtail was cut in large chunks, When the oxtail softens scoop out and cut into smaller bite size pieces. Skip this step if the oxtail tail was already cut in small pieces.
-Add pepper soup spice and pepper and taste for salt. Adjust seasoning to your taste.
-Cook till the oxtail is done. Reduce heat, add the chopped scent leaves allow to simmer for a minute and turn off heat.

Please note:
-A pressure cooker will reduce your cook time if you have one since the readiness of this dish is dependent on how fast the oxtail cooks.
-Some oxtail get softer faster than others. Please bear that in mind as you cook.
-You can include add-ins like tripe and beef etc Add the tripe when you start cooking the oxtail and the beef half way through the cooking.
-You can use dry parsley flakes to substitute fresh scent leaves or parsley leaves.
-The heat on this dish is a matter of choice, adjust to your preference.
-Remember to top up with water as the meat cooks because some will evaporate.
-Pepper soup should have a watery consistency so as you top up with water, ensure the end product is tasty by adjusting the seasoning accordingly so you don't end up with a bland tasting soup.

Serve warm. Enjoy...😊
šŸ˜‹šŸ˜‹šŸ„°
šŸ„°ā¤ļø

08/04/2025

ZUBAR JINI GUDAJI-GUDAJI KO KUMA WANI ABU MAI K**A DA TSOKAR NAMA A LOKACIN JININ AL’ADA (MENSTRUAL CLOT)

Jinin al’ada yana fita ne daga al’aurar mace wacce ta balaga, a duk bayan wasu kidayayyun kwanaki. Fitar jinin yana nufin mace ta kai munzalin da zata iya daukar juna biyu matukar namiji ya sadu da ita a lokacin da ya dace. Abinda yake kawo fitar jinin shine, jikin bangon mahaifar mace yana kumbura kuma ya cika da jijiyoyin jini. Wannan shiri ne na musamman domin karbar kyankyasasshen kwai na haihuwa (fertilized o**m) bayan saduwar aure. Kumburin da mahaifa take yi yana matsayin wata shimfida ce mai laushi domin samar wa kyankyasasshen kwan makwanci mai kyau da kuma abinci. Idan ba’a dace da samun kyankyasasshen kwai ya shiga cikin mahaifar ba, to, shimfidar zata zagwanye ta lalace, sai ta fita daga cikin mahaifa a matsayin jinin al’ada. Wannan abin zai rika faruwa lokaci bayan lokaci gwargwadon yadda Allah ya tsara halittar jikin mace. Ma’ana wasu matan ala’darsu takan zagayo duk bayan kowane kwana 14, ko 20, ko 30 da makamantan haka, wanda likitoci suke kira ā€œmenstrual cycleā€. Wasu matan kuma basu ganin zuban jini, sai dai suga digon jini kwai wanda ake kira ā€œspottingā€.

Sa’annan mafiyawan mata suna ganin wasu alamomi idan al’adarsu ta kusa zuwa (premenstrual syndrome), wadanda s**a hada da:

1. Ciwon mara mai tsanani ko maras tsanani

2. Ciwon baya ko kugu

3. Ciccikowar nono ko ciwon nono

4. Bacin rai da rashin walwala

5. Zafin jiki ba tare da zazzabi ba

6. Tashin zuciya ko yin amai

7. Ciwon kai ko yawan mutuwar jiki

YANAYIN JININ AL’ADA

Launin jinin al’ada yakan bambanta tsakanin mata. Mafi yawanci yakan kasance jazur (red), amma wasu s**an ganshi baki-baki (dark). Idan kuma ya kusa daukewa sai ya koma kamar ruwan nama (brown). Jinin al’ada mai launi jazur yana nuna cewa bai dade sosai a cikin mahaifa ba. Mai launin baki-baki kuma yana nuna cewa ya dade a cikin mahaifa. Amma idan ya kasance ruwan kwai (orange), ko ruwan toka (grey), to, yana nuna

Address

75 Ibrahim Taiwo Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lafiya Jari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share