24/09/2022
Kwamitin dagwamnatin Kano takafa na bincikar yadda mata masu juna biyu suke mutuwa a asibitocin gwamnati musamman nakwana kwanannan da yafaru a asibitin murtala muna fatan ayi adalci wanna shine abin da Mike fata Kamar yadda dan gwagwarmaya commarade Bello Basi fage yafada