Hon Ziyau Shehu

Hon Ziyau Shehu Komai Kagani Daga Allah Ne

Da A Ce Pi Network Ta Fashe Da Sai Na Bada Hutun Kusan Shekara Guda Ban Yi Wa'azi Ba Saboda Na Samu Na Lissafa Milyoyin ...
28/12/2022

Da A Ce Pi Network Ta Fashe Da Sai Na Bada Hutun Kusan Shekara Guda Ban Yi Wa'azi Ba Saboda Na Samu Na Lissafa Milyoyin Kudaden Da Masu Yin Pi S**a Yi Alkawarin Za Su Ba Ni, Cewar Malam Daurawa Cikin Raha A Wani Bidiyo

Today's best photo
27/12/2022

Today's best photo

Saura kwana biyar Disamba ya ƙare, ga shi Pi ta ƙi fashewa!Ko da ma ba Disamban bana ake nufi ba ne?
26/12/2022

Saura kwana biyar Disamba ya ƙare, ga shi Pi ta ƙi fashewa!
Ko da ma ba Disamban bana ake nufi ba ne?

Tsohon Dan Wasan AC Milan da Real Madrid Dan Kasar Brazilian 🇧🇷  Kaka yace Basu San muslunci addini zaman lafiyane ba sa...
25/12/2022

Tsohon Dan Wasan AC Milan da Real Madrid Dan Kasar Brazilian 🇧🇷 Kaka yace Basu San muslunci addini zaman lafiyane ba sai aka gabatar da Wasan Kwallo Duniya a Qatar.

“ Kaka yace Addinin muslunci ya koyar da shi muhimman abubuwa.!

Kiji tsoron Allah ki fadi gaskia  😂😂😂❤️
24/12/2022

Kiji tsoron Allah ki fadi gaskia 😂😂😂❤️

'Yan Majalisar Wakilan Najeriya na shirin yaƙi da dokar cire kuɗi ta CBNƘarin bayani: https://bbc.in/3Wnc2Vc
24/12/2022

'Yan Majalisar Wakilan Najeriya na shirin yaƙi da dokar cire kuɗi ta CBN

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3Wnc2Vc

Dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar APC a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin janye tallafin man fetur...
24/12/2022

Dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar APC a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin janye tallafin man fetur da zarar ya zama shugaban kasar.
👉 bbc.com/hausa/articles…

Gudaji kazaure Befa Hakuraba
14/12/2022

Gudaji kazaure Befa Hakuraba

Shugaba Buhari yayin taron Amurka da kasashen Afirka wanda ake yi a birnin Washington DC. 📸 - Buhari Sallau
14/12/2022

Shugaba Buhari yayin taron Amurka da kasashen Afirka wanda ake yi a birnin Washington DC.

📸 - Buhari Sallau

Worrisomely, a number of projects in the 2022 approved budget can be directly linked to principal officers of the Nation...
14/12/2022

Worrisomely, a number of projects in the 2022 approved budget can be directly linked to principal officers of the National Assembly. It would seem that National Assembly members are becoming more emboldened to put their names on public projects funded with taxpayers' money. 3/5

ABÍN FARÍN CÌKÌ: Samfurin ɗanyén mai da aka fara tónówa a ríjiyóyín maì na yankín Kolmaní a jihóhín Bauchí da Gómbé.
22/11/2022

ABÍN FARÍN CÌKÌ: Samfurin ɗanyén mai da aka fara tónówa a ríjiyóyín maì na yankín Kolmaní a jihóhín Bauchí da Gómbé.

20/11/2022

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Ziyau Shehu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category