Kurra

Kurra Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kurra, Grocers, Unguwar dosa kaduna, Kaduna.

📸⚽ Senne Lammens ya fara buga wasan sa na farko a Manchester United, kuma abin mamaki, ya tashi da Clean Sheet a wasan d...
07/10/2025

📸⚽ Senne Lammens ya fara buga wasan sa na farko a Manchester United, kuma abin mamaki, ya tashi da Clean Sheet a wasan da s**a doke Sunderland!

Amma abin da ya fi daukar hankali shi ne yadda kwatsam mashahurcinsa ya tashi – daga masu bibiyarsa 10,000 a Instagram zuwa fiye da 400,000 cikin 'yan awanni kacal!

Yaron mai shekaru 21 da haihuwa ya nuna bajinta a ragar United, kuma duniya na karɓarsa da hannu bibbiyu a dandalin sada zumunta. Wannan kuwa hujja ce mai ƙarfi cewa — idan ka samu dama, ka yi amfani da ita sosai, duniya za ta gan ka.

🔥 Daga debiyu a filin wasa, zuwa shahara a Instagram — Lammens ya fara tafiya da karfi!

Manchester United ta samu nasara a wasanni 6 kacal a gasar Premier league a cikin watanni 8 da s**a gabata kuma duk wann...
07/10/2025

Manchester United ta samu nasara a wasanni 6 kacal a gasar Premier league a cikin watanni 8 da s**a gabata kuma duk wannan nasarar ta kasance ne akan kungiyar dake da Jan Kati ♦️ ta buga wasa da mutum 10, ko kuma kungiyoyin da s**a dawo daga relegation, ko Kuma s**a tafi relegation:

âś… Shugaba Joan Laporta da dukkan membobin kwamitin gudanarwar Barcelona sun ba Hansi Flick cikakken amanarsu dari bisa d...
07/10/2025

âś… Shugaba Joan Laporta da dukkan membobin kwamitin gudanarwar Barcelona sun ba Hansi Flick cikakken amanarsu dari bisa dari. [Diario Sport]

Athletic Bilbao sun gayyaci ƴan gudun hijirar Falasɗinu daga ƙasar Basque zuwa filin wasa kafin fara wasan su da Mallorc...
07/10/2025

Athletic Bilbao sun gayyaci ƴan gudun hijirar Falasɗinu daga ƙasar Basque zuwa filin wasa kafin fara wasan su da Mallorca jiya. Sun kasance baƙi na musamman a wajen ƙungiyar, inda aka yi musu tsayuwar tafi na musamman daga dukkan mutanen dake filin wasa na San Mamés.

Bilbao, tare da haÉ—in gwiwar UNRWA, za su kuma gudanar da darussan motsa jiki kyauta a makarantun UNRWA guda 16 duka domin FalaÉ—inawan.

Shirin ya shafi taimakawa Ć´ara Ć´an gudun hijirar kusan 8,000.
Asusun gidauniyar Athletic zai ɗauki nauyin ɗaukar malamai na motsa jiki domin waɗannan makarantun. 🫡

🎙️Yanzu-yanzu ‼️ Patrice Evra yana bayani kan dalilin da yasa Sesko yafi Gyokeres da Ekitike zama ɗan gaba mai ƙarfi:“Gy...
07/10/2025

🎙️Yanzu-yanzu ‼️ Patrice Evra yana bayani kan dalilin da yasa Sesko yafi Gyokeres da Ekitike zama ɗan gaba mai ƙarfi:

“Gyokeres ɗan gaba ne mai kyau amma kaɗan, amma mu daina kwatanta su. Arsenal ta yi kuskure da bata sayi wanda ke da hatsari na gaske ba — wato Sesko.

Ekitike yana yin wasa me kyau a Liverpool? Madalla. Amma ka jefa Gyokeres ko Ekitike a Manchester United, za su bace bat na zasu yi kokari ba. Sesko kuwa shaidan a siffar shiru shiru.. kuma abin da muka gani yanzu kashi 60% ne kacal na fushinsa.”

Javier Tebas: "Na ga cewa mafi yawan ƴan wasan Barcelona suna da girman kai, kamar irin su Lamine Yamal, Koundé, De Jong...
06/10/2025

Javier Tebas: "Na ga cewa mafi yawan ƴan wasan Barcelona suna da girman kai, kamar irin su Lamine Yamal, Koundé, De Jong, da Lewandowski. Suna tsammanin ƙungiyar su za ta iya sake samun irin nasarorin da ta samu a bara, alhali kuma hakan abu ne mai wahala." (MARCA)

Address

Unguwar Dosa Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kurra posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category