Takai A Yau

Takai A Yau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Takai A Yau, Grocers, Takai, Kachako.

TAKAI FIRST 🥇
08/02/2026

TAKAI FIRST 🥇

20/09/2025

Majalissar jaha
Takai
2027
Who is your Chose
Please right now at comment section

Invite all people
21/08/2025

Invite all people

A Halin Yanzu Daiii Al'ummar Karamar Hukumar TakaiNa Bukatar Dauki Domin Samun Inganttaciyar Hanyar Tafi Tafi Ma,Ana Tit...
07/01/2024

A Halin Yanzu Daiii
Al'ummar Karamar Hukumar Takai
Na Bukatar Dauki Domin Samun Inganttaciyar Hanyar Tafi Tafi
Ma,Ana Titin 5km Wanda Tun 2015 Zuwa Yanzu 2024
Babu Hanya Mai Kyau A Karamar Hukumar Takai
Yakamata Gwamnati Ta Duba Lamarin
Nasamu Wanan Labari Bisa Korafin Yan Karamar Hukumar Takai Dumin Suna Ta Kuka Da Dan Majalissarsu Na Jami'iyya Mai Mulki

05/10/2023

Karamar Hukumar Takai Na Da Wasu Abubu Wanda Ba Kowane Yasan Tana Da Shi Ba
Sai Wanda Ya Ziyarce Takai
Takai Dai Garine Mai Dubun Tarishi
Sosai Matika
Amma Haryanzu Tana Bukatar Abubuwa Dayawa A Cikin Garin Na Farko Daii
1.Bata Da Manyan Makarantu
2. Babu Hanya Mai Kyau
3. Babu Ma,aikatu Wanda Matasa zasu Amfana
4.Babu Tsaro A Garin
Bayan Haka Karamar Hukumar Takai Tana Daya Daga Cikin Babar Karamar Hukumar A Jahar Kano Amma Haryanzu
Takasa Samun Cigaba Da Al'umma Zasu Amfana A Garin

Address

Takai
Kachako

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Takai A Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category