29/10/2024
Labari da dumi duminsa.
Jar Uba.... !!! ππ»ββ
π€π€π€π€
Wani ne yake bayani dangane da matsalolin gida, sai comrd yace kai har matsala ne dakai? sai yace to jira kaji.
A shekaru kaΙan da s**a wuce, na haΙu da wata Bazawara π§ sai mukai Aureπ©βπ¦²π§, to dama tanada Ζ³a π wadda itama ta isa aure , jimawa kaΙan sai Kuma ya auri yarta,π€¦π»ββ hakan yasa agola ta tazama matar Kuma uwata,
Babana kuma yazama suruki na, don ya auri yar matata, haka kuma matata tazama surukar babana saboda ya auri Ζ΄arta π,
Ananan kuma sai yar matata ta haihu a gidan babana yaron da aka haifa kuma sai yazama qanena tinda dan babana ne,π€ Amma kuma ai dan yar matata ne, kaga kenan qanena yazama jikana π₯°,
Wannan fa duk bai zama tashin hankali ba saida matata ta haihu π€± to Yanzu yayar dana (matar babana kenan) tazama kakar dana tinda dan mijinta π€Ά ne yasamu qaruwa ,
Wannan yasa babana yazama surukin dana, tinda yayarshi babana yake aure, sai nazama surukin matar babana , matata tazama gwaggon danta, Dana yazama dan babana, nikuma nazama kakanaπ€£π€£
Allah yasa dai baku ruΙe ba π€£π€£
Dan naga yau anayin iska sosai ππππ€ΈπΏββοΈπ€ΈπΏββοΈπ€ΈπΏββοΈπ€
βπ» Hajiya Hafsat Y Sofa