Ibn Kathir Online Tv

Call Directions

Ibn Kathir Online Tv Abu Hisham Al-misriy

10/11/2026

Allah kasamu cikin su

10/11/2026

Mun gayamyku suwaga mugun maƙaryacine wallahi
Yayi matuƙar rena hankalin mutane.

10/11/2026

Ritaya dole. 😁

09/11/2026

Tsakanin ƴan Izala da ƴan Tijjaniyya su waye Masussuka ya yiwa ritaya ???🤣

ƘUNGIYAR IZALA TA BUƘACI USMAN DANGUNGU YA JANYE KALAMANSA, KO KUMA A ƊAUKI MATAKIN SHARI'A A KANSALauyoyin ƙungiyar Jam...
09/11/2026

ƘUNGIYAR IZALA TA BUƘACI USMAN DANGUNGU YA JANYE KALAMANSA, KO KUMA A ƊAUKI MATAKIN SHARI'A A KANSA

Lauyoyin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis Sunnah (JIBWIS) sun aika wa Sheikh Usman Dangungu takardar gargadi ta shari'a mai taken Letter of Demand to Withdraw Defamatory Statement.

A cikin takardar, lauyoyin ƙungiyar sun buƙaci Sheikh Usman Dangungu ya janye kalaman da ake zargin ya yi na danganta ƙungiyar IZALA da kisan Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka, tare da neman gafara a bainar jama'a da kuma ɗaukar alƙawarin cewa ba zai sake maimaita irin waɗannan zarge-zarge ba tare da sahihiyar hujja ba.

Takardar ta ba shi wa'adin kwanaki bakwai (7), daga ranar da ya karɓe ta, domin ya cika waɗannan buƙatu. Idan har wa'adin ya cika ba tare da bin umarnin ba, ƙungiyar ta bayyana aniyarta ta ɗaukar matakin shari'a domin kare mutuncinta da martabarta.

LURA: Wannan batu ya wuce muhawarar kafafen sada zumunta. Yanzu ya shiga matakin shari'a, inda doka za ta taka rawar gani wajen warware takaddamar.

Jibwis Nigeria

A Yau Ranar 9/11/2026 Nigerian Defence college Ta Bada Award Na Karramawa GaDr Lawan Abubakar Shu’aibu Triumph Nigerian ...
09/11/2026

A Yau Ranar 9/11/2026 Nigerian Defence college Ta Bada Award Na Karramawa Ga

Dr Lawan Abubakar Shu’aibu Triumph

Nigerian Defence College, Bwari, Abuja

09/11/2026
07/11/2026

Jamhuriyar Musulunci Da Tauhidi 🇸🇦 ✊

Address

Birnin Yari
Jega
6168

Telephone

+2348037918538

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibn Kathir Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Nearby grocery stores