JahunHistory

JahunHistory Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JahunHistory, Grocers, Jahun yola, Jahun.

22/01/2026
be aware
22/01/2026

be aware

SHIGOWAR SIYASA ƘASAR JAHUN (1951–1966)A 1951 jam'iyyun siyasa s**a fara bayyana a ƙasar Jahun. Jam'iyyar Northern Eleme...
20/01/2026

SHIGOWAR SIYASA ƘASAR JAHUN (1951–1966)

A 1951 jam'iyyun siyasa s**a fara bayyana a ƙasar Jahun. Jam'iyyar Northern Elements Progressive Union (NEPU) ce ta fara shigowa. Akwai ruwayoyi guda biyu dangane da yadda jam'iyyar ta kunno kai ƙasar Jahun.

Ruwaya ta farko na cewa Malam Illah Ringim da Alhaji Lili Gabari da Alhaji Madaki Abdullahi ne s**a kawo jam’iyyar Jahun. Su ne s**a zo da katunan jam'iyya, duk wanda ya amince da manufofin NEPU sai ya yanki katin zama ɗan jam'iyya.

Amma a ruwaya ta biyu ana cewa Alhaji Madaki ne shi kaɗai ya kawo NEPU daga Kano, sannan shi kuma Alhaji Lili ya kai ta Harɓo sanadiyyar siyan gyaɗa da ya ke yi a garin lokacin ana fuloti. NEPU ta yi ƙarfi a ƙasar Jahun kuma tana da gagarumin goyon baya a cikin gari da kewaye

Fittattun ƴan jam'iyyar a cikin garin Jahun sune: Malam Gambo Tela da Alhaji Jinjiri Mai goro da Malam Umaru Ɗingari, Alhaji Ibrahim Anto da Alhaji Kawunnan Tela da sauransu. A yankin Harɓo Sabuwa Malam Isa (shugaba), Ɗanbaba Reshe da Alhaji Audu Rhoda da Malam Usaini Ɗan Nahuce da Alhaji Daudu Manyan gari da sauransu. Can kuma yankin Harɓo Tsohuwa akwai su Alhaji Shu'aibu Kure da Malam Hassan Aduwa da Malam Gula da sauransu.

A yankin Ɗangyatin akwai Alhaji Isyaku Ɗan Kasuwa. A kuma yankin Hayin Tara akwai irinsu Garba Kare da sauransu. Sannan gaba ɗaya a shugabancin jam'iyyar Malam Gambo Tela shi ne shugaban jam'iyyar na Jahun sai kuma Alhaji Ibrahim Anto Sakatarenta. Akwai kuma shugabanni a kowanne garin da jam'iyyar take da magoya baya.

Bayan shigowar NEPU sai kuma jam'iyyar Northern Peoples Congress (NPC) ta iso. NPC kuwa Alhaji Uba Ringim ne ya shigo da ita ƙasar Jahun, Malam Garba Yola (malamin hakimi ne) shi ne uban jam’iyyar a wancan lokaci, amma daga baya aka gudanar da zaɓen shugabanni inda Malam Abdullahi Sarki (Malam Sarki) ya zama shugaban jam’iyyar, sannan daga baya ya sauka aka miƙa wa Alhaji Musa Mada shugabancin jam'iyyar har zuwa lokacin da aka yi juyin mulki. .

Ba kamar NEPU ba da magoya bayan

Tribute to Saleh Muhammad, Gangawa: A New Dawn for Education in Hadejia Local Government.It is with profound joy and imm...
20/01/2026

Tribute to Saleh Muhammad, Gangawa: A New Dawn for Education in Hadejia Local Government.

It is with profound joy and immense pride that we gather to extend our heartfelt commendation to Saleh Muhammad Gangawa on his well-deserved appointment as the Education Secretary of Hadejia Local Government. As a proud indigenous of Jahun Local Government Saleh embodies the spirit of hard work, integrity, and unwavering commitment that our community so deeply values.

Saleh’s journey has been marked by an unwavering dedication to the advancement of education in our region. His exemplary character shines through his tireless efforts to inspire and empower our youth. Through each initiative, he champions the cause of knowledge, ensuring that the bright minds of our community are nurtured and equipped for future challenges.

In a momentous celebration, we witnessed the remarkable support of our community as we proudly escorted Saleh to his new office, under the gracious guidance of **Hon. Jamilu Muhd Dan Malam**. This moment signifies more than just a personal achievement for Saleh; it marks a pivotal step towards progress and development in our educational landscape—a beacon of hope for generations to come.

As Saleh embarks on this critical role, we extend our warmest wishes for his success. We have every confidence that his leadership will bring about transformative change and foster an environment where learning thrives. May he approach each challenge with wisdom, courage, and a steadfast sense of duty.

We are profoundly grateful for this blessing bestowed upon our community and recognize the greater purpose it serves. Together, let us strengthen the bonds of friendship and support as we rally behind Saleh in this new chapter of dedicated service to our people.

Congratulations, Saleh Muhammad Gangawa! We eagerly anticipate the positive impact of your leadership and the many accomplishments that lie ahead as you guide our educational initiatives with integrity and passion.

Nifa Banyi zancen 1.5 million ba. Inji Salisu Muhammad sony  wani dan jaridar sakai a Jahun Jigawa state Nigeria Africa....
20/01/2026

Nifa Banyi zancen 1.5 million ba. Inji Salisu Muhammad sony wani dan jaridar sakai a Jahun Jigawa state Nigeria Africa. wanda Wata kungiya takamashi a ranar 15_1_2026 zuwa 16_1_2026. akan bada shawara kan yanayin gabatar da wasanni da kuma yanda za a samar da staro.

Address

Jahun Yola
Jahun

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JahunHistory posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category