06/12/2024
ƘARSHEN ƳAN TA'ADDA YAZO
kutaya waɗannan bayin da Addu'a Allah yasa waɗannan mutanen su zama silar da zaa magance matsalolin Kidnappers da Bandit Arewacin Najeriya....
Naji ance tuni ayyukansu sun fara samar da zaman lafiya a Jibiya da wasu yankunan dake jihar Katsina, ku saurari wannan bidiyon da kyau.
Allah ka taimakesu yayi musu jagora