MukasRelish

MukasRelish A page were you can have indigenous food ingredients, candies, grasshopper, alkaki, ridi/kantu, aya

Yadda zaa wanke bayi cikin aminchi 150008037853677
26/08/2025

Yadda zaa wanke bayi cikin aminchi

1500
08037853677

Peace and blessings be upon you my brothers and sisters
06/04/2025

Peace and blessings be upon you my brothers and sisters

07/08/2024

Good morning everyone

MukasRelish zamu fara breakfast da lunch a garin don masu bukata
Muna aikawa gida, kasuwa da maaikatu cikin aminchin Allah tareda delivery cikin lokachi In Sha Allah.

Ana order cikin lokachi kafin delivery time nagode .
Akwai moi moi, gala, fankasau.
Zobo, ginger ko soya milk.
Maryam Ibrahim Naala

Our price listNB It can increase or decrease depends on the market price thank you
13/06/2024

Our price list
NB It can increase or decrease depends on the market price thank you

Ki ko ka fadama Yan uwa da abokan arziki, gurin kasuwanchi, gurin aiki da sauran su munada kayan taya ku aiki da ciniki ...
23/02/2024

Ki ko ka fadama Yan uwa da abokan arziki, gurin kasuwanchi, gurin aiki da sauran su munada kayan taya ku aiki da ciniki a farashi mai sauki da saukakawa In Sha Allah.

Alhamdulillah Ya Allah yau nayi restocking most of kayan MukasRelish  inayi ana sayarwa sau 3 inayi yana qarewa yanzu in...
03/02/2024

Alhamdulillah Ya Allah yau nayi restocking most of kayan MukasRelish inayi ana sayarwa sau 3 inayi yana qarewa yanzu ina zuwa WhatsApp sai ga wanga chat din
Yanzu dai sai gobe In Sha Allah.

Alhamdulillah thank you my customers and those that refer us to their colleagues, family and friends ❤️

Fara wings available5001k2kMaryam Ibrahim Naala
03/02/2024

Fara wings available
500
1k
2k
Maryam Ibrahim Naala

Address

Tudun Wada Area Around INEC LG Office Gusau
Gusau
234

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348037853677

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MukasRelish posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MukasRelish:

Share

Category