Mainasara na kowa mada

Mainasara na kowa mada Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mainasara na kowa mada, Grocers, Mada gusau LG, Gusau.

Celebrity on top
13/04/2024

Celebrity on top

30/01/2024

Zaka iya minti 30 kana chat da abokanka Amma minti 1 muki so ka bayar 🙏🙏🙏

Annabi Muhammad s. a w ❤️

Mutane shida sun kone kurmus wasu hudu sun samu raunuka a lokacin da wasu da ake zargin ƴan ta’addar Boko Haram ne s**a ...
09/01/2024

Mutane shida sun kone kurmus wasu hudu sun samu raunuka a lokacin da wasu da ake zargin ƴan ta’addar Boko Haram ne s**a kai hari a yammacin ranar Litinin a garin Gajiram da ke Karamar Hukumar Nganzai a Jihar Borno.

Wasu majiyoyi sun tabbatar wa LEADERSHIP cewar lamarin ya faru ne bayan sallar magariba a wata unguwa da ke kusa da wata kasuwa a yankin Gajiram.

Majiyar ta ce, “An kashe mutane shida a jiya bayan sallar magriba a Gajiram, an kuma raunata wasu mutane hudu.

Dakarun soji da kuma rundunar ‘yansandan Jihar Borno ba su fitar da wata sanarwa dangane da faruwar lamarin ba har zuwa lokacin hada wannan rahoton.

Address

Mada Gusau LG
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mainasara na kowa mada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category