P d p 2023 insha allah

P d p 2023 insha allah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from P d p 2023 insha allah, Grocers, Todunwada, Gusau.

06/05/2025

Masha'Allah Hotunan Farko Na Ango Dauda Kahutu Rarara da Amaryarsa Aisha Humaira tun bayan daurin Aure, Allah Ya bada Zaman Lafiya.

06/05/2025

Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatin sa ba wajen zaman ɓarayi ba ce sabo da jajircewarta wajen yaƙi da cin hanci da rashawa.

Lokacin da ya ke jawabi yayin taro da kansilolin mazaɓu 484 da ke gudana yanzu haka a gidan gwamnatin Kano, gwamna Abba ya bayyana cewa gwamnatin sa ba za ta lamunci satar kuɗaɗen al’umma ba.

06/05/2025

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kakkausar s**a ga zargin cin hanci da rashawa da tsohon sakataren gwamnatin jihar, Abdullahi Baffa Bichi ya yi wa jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

Da yake magana a ranar Lahadin da ta gabata yayin wani taro na musamman da kansiloli 484 daga kananan hukumomi 44 na jihar, Gwamna Yusuf ya bayyana ikirarin Bichi a matsayin mara tushe b***e makama.

Allhammadu lillah mungodema Allah dayanuna manacewa yau dauda ne gwamna ajahar zamfara wasu sunji haushi wasu sunjidadi ...
21/03/2023

Allhammadu lillah mungodema Allah dayanuna manacewa yau dauda ne gwamna ajahar zamfara wasu sunji haushi wasu sunjidadi ubangiji Allah yatayashiriko akan adalcu P D P xatataka rawarga insha allah

16/02/2023

Kunyi feeling koxoku kwashe kayanku
Dan wlh
Nigeria PDP mukeyi

Address

Todunwada
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when P d p 2023 insha allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category