Abban fasihu

Abban fasihu Bin Hussain💪

16/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Alh Baban Yara Lambara, Auwal Muhammed, Tanimu Ibeahim, Maisur Mahamadu, Wakasha Inusa, Siddiku Umar

10/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Baba Omega, Uzairu Umar Uzairu Umar, Mahmoud Maman, Lawali M Aminu

26/09/2025

Inna lillahi wa Inna ilayhi raji'un Allah yayiwa Dana fasihu rasuwa Allah yajikanshi da rahama😭😭😭

25/09/2025
26/08/2025

Happy maulud masoya shugaba saw

05/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdullah Idiris, Shamsu Abdullahi Jibia, Muhammad Sale Dundun, Nazifi Magaji

Allah ya tsinewa yazidu Dan mu'awiya
04/07/2025

Allah ya tsinewa yazidu Dan mu'awiya

Tambayoyi guda (2) Muhimmai da'akaima Maulana Shehi RTA.1. Wani mutum daga kasar Ghana (Akra) yace yana buqatan karin ba...
31/12/2024

Tambayoyi guda (2) Muhimmai da'akaima Maulana Shehi RTA.

1. Wani mutum daga kasar Ghana (Akra) yace yana buqatan karin bayani akan Ya'yan Shehu Tijjani RTA wai ance ko akwai(Muhammadul Kabir da Muhammadul Sagir) sunason bayani domin lamarin yasasu rudani acan Ghana??

Maulana Shehi RTA yace: Ya'yan Shehu Tijjani RTA guda Biyune akwai Muhammadul Kabir (Babban Dan Shehu kenan) akwai Kaninsa anace masa Muhammadul Sagir, tosai yazamo kaman ba'ason arika cewa Sagir din shine aka koma ce masa Muhammadul Habib.
Wanda ayanzu duk jikokin Shehu Tijjani RTA daga garesa ne. Na'am🥰

2. Wani mutum kuma daga Kasar Dubai yace yana tambayane akan Littafin Shehu Ibrahim Niasses RTA (Pi riyadhut Tafsir) shin dukkan maganganun da'akasa cikin Littafin na Shehu RTA ne kodai?? Domin su Maulana Shehi RTA sune s**a zauna da Shehu Ibrahim Niasse RTA sunason bayani??

Maulana RTA: Pi riyadhut Tafsir wato daya daga cikin almajiran Shehu ne yai kokari yatattaro Kasusuwan (Kaset)na Shehu RTA dayai Tafsir sai ya rubutasu a rubuce, saboda haka dukkan maganganun dake ciki yardaddune/karbabbu ne na Shehu Ibrahim RTA ne.
Daga karshe Maulana RTA yace dukkan abinda ake ganin damuwansa ayi tambaya akai sai ayi bayani.

Alhamdulillah Allah yakarawa Shehu RTA lafiya da Tsawon Rai albarkar Manzon Allah SAW A'min A'min
Allah ya amfanar damu daga abinda suke fadi ameen 🤲.

31/12/2024

Allah Ka Nuna Mana ranar
Da Za Muyi Sallah a
Masallacin Manzon Allah
(S,A,W) 🕌🙏🏻

Address

Jigawa
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban fasihu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category